-
Boris Johnson: Birtaniya Tana Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Da Iran
Dec 10, 2017 04:05Ministan harkokin wajen Birtaniya da yake ziyarar aiki a Iran, ya tabbatarwa da takwaransa na Iran Muhammad Jawad Zarif cewa; Kasarta tana aiki da yarjejeniyar ta Nukiliya
-
An Jinjinawa Kasar Iran Kan Nasarar Da Aka Samu Kan Kungiyar Daesh
Dec 09, 2017 08:15Wani sharerren dan jirida a kasar Sudan ya yaba da rawar da kasar Iran ta taka wajen kawo karshen kungiyar yan ta'adda ta Daesh a kasar Iraqi.
-
Britania Tana Kokarin Kyautata Dangantaka Da Iran
Dec 08, 2017 08:30Gwamnatin Britania tana kokarin kyautata dangantakanta da JMI inji jaridar Guardian ta kasar a jiya Alhamis
-
Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Kan Mayar Da Ofishin Jakadancinta Birnin Qudus
Dec 07, 2017 02:22Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen Amurka dangane da batun mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus yana mai cewa wajibi ne kasashen musulmi su hada kansu waje guda don tinkarar wannan lamari.
-
Jagora: Tabbas Za A 'Yantar Da Palastinu Sannan Batun Mai Da Qudus Helkwatar Isra'ila Wata Gazawa Ce
Dec 06, 2017 07:43Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kokarin da Amurka ta ke yi na mayar da birnin Qudus a matsayin helkwatar haramtacciyar kasar Isra'ila wata gazawa ce daga bangarensu don kuwa matsalar Palastinu wani lamari ne da ya fi karfinsu, yana mai jaddada cewar ko shakka babu za a 'yanto kasar Palastinu daga mamayar sahyoniyawa.
-
Jagora Yayi Afuwa Wa Fursunoni Saboda Zagayowar Maulidin Annabi (s)
Dec 05, 2017 07:32Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi afuwa ga wasu fursunoni da kuma rage wa'adin zaman gidan yari ga wasu don tunawa da murnar zagayowar Maulidin Manzon Allah (s).
-
Kasar Iran Ta Sami Fasahar Kere Batira Masu Amfani Da Makamashin Nukliya
Dec 03, 2017 15:31Jumhuriyar Musulunci ta Iran ta shiga cikin jerin kasashe masu fasahar kere batira masu amfani da makamashin nukliya, wanda ya kaita matsayin kasa ta biyar a duniya wacce ta mallaki fasahar kere irin wadan nan batira
-
Limamin Juma'a : Wajibi Ne Al'ummar Musulmi Su Yi Tsayin Daka Wajen Kalubalantar Makiya
Dec 01, 2017 14:34Limamin da ya jagoranci sallar juma'a na nan birnin Tehran ya yi kira ga musulmi Sunna da Shi'a da suka kama hannuwan juna su fuskanci makiyan al'uumar musulmi, tare da yin tsayin daka da kuma gwagwarmaya.
-
Iran: Taron Makon Hadin Kai Yana Nuni Ne Da Dunkulewar Musulmi Wuri Guda
Dec 01, 2017 08:31Shugaban Cibiyar Fahimtar juna a tsakanin mazhabobin musulunci da ya bayyana haka, ya ci gaba da cewa; taron wanda ya kunshi bangarorin siyasa da fasaha da ilimi da tunani, yana nuni da muhimmancin hadin kai a wurin musulmi
-
Girgizar Kasa Mai Karfin Ma'aunin Richter 6.1 Ta Aukawa Lardin Kerman A Iran
Dec 01, 2017 02:53Majiyar Muryar JMI ta bayyana cewa wata girgizar kasa mai karfin ma'aunin Richter 6.1 ta aukawa lardin kerman a kudancin kasar iran.