-
Zarif : Iran Ta Shiga Siriya Ne Da Bukatar Gwamnatin Kasar
Dec 01, 2017 02:53Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya bayyana cewa sojojin kasar Iran sun shiga kasar Siria ne tare da bukatar gwamnatin kasar.
-
Mataimakin Babban Sakataren MDD Ya Tabbatar Da Kura-Kuran Siyasar Saudia Dangane Da Iran
Dec 01, 2017 02:52Mataimakin babban sakataren MDD ya bayyana cewa kura-kuran siyasar gwamnatin kasar Saudia a yankin gabas ta tsakiya ya sanya karbuwan kasar Iran a yankin ya kara yawa.
-
Iran: Amurka Tana Cikin Dimuwar Shan Kashin Da Kungiyar Daesh Ta Yi Ne A G/Tsakiya
Nov 30, 2017 12:19Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana cewar cewa Amurka ko dai da gangan take rufe ido kan hakikanin fada da ta'addanci da Iran take yi ko kuma dai tana cikin dimuwa ne dangane da irin kashin da kungiyar Daesh ta sha a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Mataimakin Shugaban Kasar Iran Y Isa Kasar Rasha Domin Halartar Taron Kungiyar Tsaro Ta Shangai
Nov 30, 2017 08:19A yau alhamis ne dai mataimakin shugaban kasar ta Iran Ishak Jihangir ya sauka a birnin Sochi na Rasha, ina ya sami tarbar jami'an kasar Rasha.
-
Kakakin Majalisar Iran: Manzon Allah Ne Rukunin Hadin Kan Musulmi
Nov 29, 2017 08:39Shugaban Majalisar shawarar musulunci ta Iran Dr. Ali Larijani wanda yake magana a lokacin bukukuwan Mauludin annabi (s.a.w.a) ya yi wa dukkanin al'ummar musulmi murnar zagayowar wannan rana ta haihuwar ma'aikin Allah.
-
Iran Za Ta Kara Karfin Makamanta Masu Linzami Idan Har Ta Fuskanci Wata Barazana
Nov 26, 2017 13:49Mataimakin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Husain Salami ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta kara karfi da zangon makamanta masu linzami masu cin dogon zango matukar ta fahimci cewa ana ci gaba da yi mata barazana.
-
Qasimi: Ya Kamata Bin Salman Ya Dauki Darasi Daga 'Yan Kama Karya Da Suka Gabace Shi
Nov 25, 2017 08:36A martanin da kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar wa yarima mai jiran gado na masarautar Al Saud, ya bayyana cewa yana da kyau Bin Salman ya dauki darasi daga 'yan kama karya da suka gabace shi.
-
Zarif: Harin Da Aka Kai A Masar Aiki Ne Da Ya Yi Hannun Riga Da Koyarwar Musulunci
Nov 25, 2017 08:36Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya bayyana harin ta'addancin da aka kai a kan masallacia cikin gundumar Sinai da cewa aiki ne na dabbanci, wanda ya yi hannun riga da dukkanin koyarwa irin ta addinin muslunci.
-
Iran: Murkushe Da'ish, Gagarumar Nasara Ce A Kan Gwamnatin Amurka Da H.K.Isra'ila
Nov 24, 2017 15:54Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran ya bayyana cewa: Kawo karshen kungiyar ta'addanci ta Da'ish gagarumar nasara ce a kan makircin gwamnatin kasar Amurka da 'yar korenta haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Iran A Shirye Take Ta Yi Fada da Duk Wani Kokari Na Sake Kirkiro Wata Kungiyar Ta'addanci
Nov 24, 2017 01:46Babban hafsan hafsoshin sojojin Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana jinjinawa nasarar da aka samu a kan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) a kasashen Iraki da Siriya yana mai cewa dakarun kasar Iran a shirye suke su yi fada da duk wani kokari na makiya na kirkiro wata kungiya ta ta'addanci irin Da'esh din.