-
IAEA : Iran Ta Rike Amana_ Yukiya Amano
Nov 23, 2017 13:58Babban daraktan hukumar yaki da yaduwar makamman nukiliya ta duniya (IAEA), ya ce Jamhuriya musulinci ta Iran ta rike amana kan yarjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da ita a 2015.
-
Jagora:Duk Wurin Da Aka Bukaci Taimakon Iran Wajen Yaki Da Girman Kai Zamu Taimaka.
Nov 23, 2017 08:16Jagoran jiyun juya halin musulinci ya tabbatar da cewa: jamhuriyar muslunci ta Iran ta tsaya tsayin daka kuma za ta ci gaba da tsayawa wajen tunkarar makircin girman kai da harmtacciyar kasar Isra'ila tana haifar yake-yake da sabani a tsakanin al'ummar musulmi, da yardar Ubangiji kuma za ta ci nasara a wannan yaki.
-
Larijani: Kasashen Iran, Turkiya Da Rasha Suna Kokarin Warware Rikicin Syria
Nov 23, 2017 03:05Shugaban majalisar shawarar musulunci ta Iran Dr.Ali Larijani ya bayyana haka ne a jiya laraba a yayin ganawa da pira ministan kasar Turkiya Binali Yildirim.
-
An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Fada Da Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya A Tehran
Nov 22, 2017 14:52A safiyar yau ne aka bude wani taron kasa kasa kan fada da kungiyoyin ta'addanci na takfiriyya a nan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran taron da ya sami halartar manyan malamai da masana daga kasashe da dama na duniya.
-
Jagora: Iran Ta Kawo Karshen Makircin Kirkiro Kungiyar Daesh Da Amurka Da Sahyoniyawa Suka Yi
Nov 22, 2017 14:50Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ta samu nasarar ruguza makircin da Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila da wasu kasashen larabawan yankin Gabas ta tsakiya suka kitsa na kirkiro kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS).
-
Iran : Jagora Ya Kaiwa Al'ummar Da Girgizar Kasa Ta Shafa Ziyara
Nov 20, 2017 06:32Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya ziyarci wadanda iftila'in girgizar kasa ya shafa a yankunan Kermanshah.
-
Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran Ya Gana Da Wadanda Girgizan Kasa Ta Shafa A Kirmanshah
Nov 19, 2017 15:30Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Ali Larijani ya kai ziyarar aiki zuwa yankunan da girgizan kasa ta shafa a lardin kirmansha dake yammacin kasar Iran a yau Lahadi.
-
Tehran: Limamin Juma'a: Nauyin Da Ke Kan Al'ummar Musulmi Shi Ne Hadin Kai Wajen Fuskantar Makiya
Nov 17, 2017 15:23Limamin na Tehran ya yi ishara da makircin makiyan al'ummar musulmi sannan ya kara da cewa; Wajibi ne ga al'ummar musulmin da su hade kawukansu domin fuskantar makiyan.
-
Faransa Na Nuna Bangarenci A Rikicin Gabas Ta Tsakiya_ Iran
Nov 17, 2017 07:42Ma'aikatar harkokin waje ta Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta nuna damuwa akan yadda Faransa ke daukan bangare a rikicin gabas ta TSakiya.
-
An Raya Daren Wafatin Manzon Allah (s) A Daren Jiya A Duk Fadin Kasar Iran
Nov 17, 2017 02:03Mutanen kasar Iran sun raya daren wafatin Manzon Allah (s) da kuma shahadar jikansa Imam Hassan (a) kuma limami na biyu daga cikin iyalan gidansa masu tsarki a duk fadin kasar.