-
Gwamnatin Amurka Ta Tushe Asusun Tallafin Da Amurkawa Suka Tarawa Wadanda Girgizan Kasa Ta Shafa A Iran
Nov 17, 2017 02:01Ma'aikatar kudi ta kasar Amurka ta toshe shafin yanar gizo wanda Iraniyawa ma zauna Amurka suka bude asusu a cikinsa don tallafawa wadanda girgizan kasa ta shafa a yammacin kasar Iran a makon da ya gabata.
-
Kasar Iran Ta Bukaci A Warware Dambaruwar Siyasar Kasar Zimbabwe Ta Hanyar Tattaunawa
Nov 16, 2017 14:05Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bukaci dukkanin bangarorin kasar Zimbabwe da su dauki matakin warware dambaruwar siyasar da ta kunno kai a kasar ta hanyar tattaunawa.
-
An Kafa Asbitocin Hamada Guda 6 A Yankunan Da Aka Yi Girgizan Kasa A Nan Iran
Nov 16, 2017 08:34Jami'i mai tsara ayyukan sojojin kasa na JMI ya bada sanarwan kafa asbitocin hamada a yankuna guda shidda a yammacin kasar inda aka sami girgizan kasa a daren lahadinn da ta gabata.
-
Girgiza Kasa A Iran : Hukumomi Sun Bada Umurnin Ci Gaba Da Ayyukan Ceto
Nov 15, 2017 14:01Hukumomi a Iran sun bada umurnin ci gaba da gudanar da ayyukan ceto a wannan Laraba bayan mummunar girgiza kasa data aukawa yankin Kermansha a cikin daren ranar lahadi data gabata.
-
Wata 'Yar Wasa Ta Bada Kambin Zinarinta Na Gasar Olympics Ga Mutanen Da Girgizar Kasa Ta Shafa
Nov 15, 2017 08:45Sareh Javanmardidodmani, wata 'yar wasan harbi ta Iran ta bada lambar zinari da ta samu a wasan Olympics na Rio na shekara ta 2016 don samar da kudaden da za'a tallafawa wadanda girgizan kasa ta shafa a lardin Kermanshah na Iran .
-
Kasashen Mourtaniya Da Afirka Ta Kudu Sun Meka Sakon Ta'aziya Ga Al'ummar Iran
Nov 14, 2017 15:29Shugabanin kasashen mourtaniya da afirka ta kudu sun aike da sakon alhini da ta'aziya zuwa shugaban kasa da al'ummar iran biyu bayan girgizar kasar da tayi sanadiyar mutuwar mutane sama da 400
-
Shugaba Rauhani Ya Isa Yankunan Da Girgizar Kasa Ta Shafa A Kermanshah
Nov 14, 2017 08:50A yau da hantsi ne shugaba Rauhani na Iran ya isa yankin da girgizar kasa ta shafa a cikin Lardin kermanshah da ke yammacin kasar Iran, domin duba halin da al'ummar yankin suke ciki, musaman ma wadanda abin ya shafa.
-
Shugaba Rauhani Ya Isa Yankunan Da Girgizar Kasa Ta Shafa A Kermanshah
Nov 14, 2017 08:18A yau da hantsi ne shugaba Rauhani na Iran ya isa yankin da girgizar kasa ta shafa a cikin Lardin kermanshah da ke yammacin kasar Iran, domin duba halin da al'ummar yankin suke ciki, musaman ma wadanda abin ya shafa.
-
Jawad Zarif: Iran Ta Samu Nasarar Shawo Kan Matsalolin Da Girgizar Kasa Ta Janyo A Kasar
Nov 14, 2017 02:49Ministan harkokin wajen kasar Iran ya mika godiyarsa ga dukkanin kasashe da bangarorin da suka nuna damuwarsu tare da jajanta wa Iran kan matsalar girgizar kasa da ta faru a yankunan da suke yammacin kasar.
-
Iran: Ana Ci Gaba Da Ayyukan Ceto A Yankunan Da Girgizar Kasa Ta Faru.
Nov 13, 2017 15:28Kungiyar agaji ta "Hilal-Ahmar' da ke gundumar Kerman ta sanar da aikewa da kayan agaji da wadanda girgizar kasar ta rutsa da su suke bukata.