-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Yaba Da Yadda Aka Gudanar Da Makokin 40 A Kasar Iraqi
Nov 13, 2017 09:21Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyeed Aliyul Khaminae ya bayyana cewa yawan mutanen da suka halarci makokin 40 na Imam Husain (a) a bana ya nuna cewa tunanin jihadi a kan tafrkin Allah yana dada yaduwa a tsakanin musulmi.
-
Jagora Ya Bukaci A Jami'an Iran Da Su Kara Hanzarta Kai Dauki Ga Wadanda Girgizar Kasa Ta Shafa
Nov 13, 2017 09:19Jaoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana alhininsa dangane da girgizar kasar da ta auku a daren jiya a yankin Kermanshah da ke yammacin kasar, tare da yin kira da a kara mayar da hankali wajen kai dauki ga wadanda abin ya shafa.
-
Girgiza Kasa Ta Yi Ajalin Mutum 168 A Iran
Nov 13, 2017 02:20Wata mummunar girgiza kasa mai karfin maki 7.6 a ma'aunin rishta data abkawa yankunan dake iyaka tsakanin kasashen Iran da Irak ta yi ajalin mutane a kalla 168.
-
Tarayyar Turai: Tarayyar Turai Bazata Dorawa Iran Takunkumi Ba
Nov 12, 2017 08:16Kwamishinan ayyukan noma da kuma raya karkara na tarayyar Turai Mr Phil Hogan ya bayyana cewa ba wata kasa a cikin tarayyar turai da take da tunanin dorawa Iran takunkumi idan Amurka ta yi watsi da yerjejeniyar da ta kulla da ita.
-
Rauhani:Makiya Na Kokarin Kulla Wani Sabon Makirci A Yankin.
Nov 12, 2017 02:15Shugaban jamhuriyar musulinci ta iran ya bayyana cewa bayan rashin nasarar makiya game da makircin da suka kulla a yankin yanzu kuma suna kokarin kula wani sabon makirci.
-
Bahram Qassemi: Saudiyya Ita Ce Tushen Tsaurin Ra'ayi Da Ta'addanci
Nov 11, 2017 07:36Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, kasar Saudiyya ita ce tushe kana kuma mahaifar tsaurin ra'ayi da ayyukan ta'addanci, sannan kuma babbar alama ta tsoma baki cikin harkokin cikin gidajen kasashen yankin Gabas ta tsakiya.
-
Ayatullahi Khatami: Mahukuntan Saudiyya Suna Kokarin Kunna Wutan Rikici A Kasar Lebanon
Nov 10, 2017 15:30Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya bayyana cewa: Murabus da fira ministan Lebanon Sa'ad Hariri ya yi daga kan mukaminsa a kasar Saudiyya lamari ne da ke fayyace irin tsoma bakin da mahukuntan Saudiyya suke yi a harkokin cikin gidan kasar ta Lebanon.
-
Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Juyayin Arba'in Na Imam Husain (a.s) A Iran
Nov 09, 2017 07:51Miliyoyin al'ummar kasar Iran, a duk fadin kasar, suna ci gaba da gudanar da tarukan juyayin ranar Arba'in na Imam Husain (a.s) don tunawa da abin da ya sami zuriyar Ma'aiki (s) karkashin jagorancin Imam Husaini (a.s) a Karbala na kasar Iraki.
-
Ruhani: Amurka Tana Haifar Da Fitina Ne Don Cika Aljihunta Daga Dukiyar Gabas Ta Tsakiya
Nov 08, 2017 07:50Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar a koda yaushe manyan kasashen duniya musamman Amurka suna kokari wajen haifar da rikici da yake yake a yankin Gabas ta tsakiya don haka ya kirayi shugabannin wasu kasashen yankin da su fahimci hakan da kuma yin aiki tukuru wajen tabbatar da hadin kai da fahimtar juna a tsakanin al'ummomin kasashen yankin.
-
Iran Ta Jaddada Wajabcin Janyewar Yahudawan Sahayoniya Daga Yankunan Da Suka Mamaye
Nov 08, 2017 02:43Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada yin kira ga kungiyoyin kasa da kasa kan daukan matakin kawo karshen mamaye yankunan Palasdinawa da yankin tuddan Jolan na kasar Siriya da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da yi.