-
Amano: Iran Na Ci Gaba Da Aiwatar Da Yarjejeniyar Nukiliya
Nov 07, 2017 02:56Babban sakataren hukumar kasa da kasa ta Makamashin Nukiliya ya ci gaba da cewa; Shekaru biyu bayan yarjejeniyar Nukiliyar Iran tana ci gaba da aiki da ita.
-
Tafiye Tafiyen Jami'an Amurka A Saudiyya Hatsari Ne_ Zarif
Nov 06, 2017 15:26Ministan harkokin wajen kasar Iran, Mohammad Jawad Zarif , ya bayyana ziyarar aiki wanda shugawabannin gwamnatin Amurka suke yi zuwa Saudiyya duk masu hatsari ne ga yankin.
-
Kwamandan IRGC Ya Musanta Zargin Trump Na Cewa Iran Tana Da Hannu Cikin Makamin Da Aka Harba Saudiyya Daga Yemen
Nov 05, 2017 14:44Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Manjo Janar Muhammad Ali Jaafari ya bayyana maganganun shugaban Amurka Trump cewa Iran tana da hannu cikin makami mai linzami da aka harba daga Yemen zuwa Saudiyya a matsayin karya tsagoronta.
-
Iran : Murabus Din Hariri, Makircin US-Saudi-Israila Da Nufin Kara Yanayin Zaman Dar-Dar A G/Tsakiya"
Nov 05, 2017 02:18Iran ta bakin mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar, Bahram Qassemi, ta yi watsi da tuhumce-tuhumcen Sa'ad Hariri, tsohon firayi ministan Labanon mai murabus, tana mai cewa maganganun nasa sun yi daidai da tuhumce-tuhumce marasa tushe da Amurka da Sahyoniyawa da Saudiyya suke yi da nufin haifar da sabon rikici a kasar Labanon da kuma yankin Gabas ta tsakiya.
-
Iran Ta Ce: Murabus Din Fira Minista Sa'ad Hariri Wani Makirci Ne Na Amurka Da Saudiyya Kan Labenon
Nov 04, 2017 16:01Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ta bakin mai bada shawara ga ministan harkokin wajen kasar ta maida martani kan murabus din Sa'ad Hariri daga kan mukaminsa na fira ministan Labanon da cewa: Wani kokari ne na kasashen Saudiyya da Amurka na rikita harkokin cikin gidan kasar Labenon bayan kashin da suka sha a yankin gabas ta tsakiya.
-
Za'a Gudanar Da Bukukuwan 13 Ga Watan Abaan A nan Iran A Garuruwa Fiye Da 1000 Guda.
Nov 04, 2017 03:00Yau Asabar ce 13 ga watan Aban na wannan shekara ranar da aka ware a nan Iran, aka kuma bata sunan ranar " yaki da kasashe masu girman kai na duniya".
-
Jami'an Tsaron Kan Iyaka Na Kasar Iran 8 Ne Suka Yi Shahada A Fafatawa Da Yan Ta'adda A Yammacin Kasar
Nov 04, 2017 02:59Majiyar ofishin gwamnan lardin Azarbaijan ta yamma a kasar Iran ta bada sanarwan shahadar jami'an tsaron kan iyakar kasar 8 a jiya Juma'a a fafatawar da suka shiga da yan ta'addan a kan iyakar kasar da kasar Turkiya.
-
Limamin Tehran: Yin Gwagwarmaya Da Azzalumai Koyarwa Ce Ta Addini.
Nov 03, 2017 07:42Ayatullah Muwahhidi Karmani da yake hubudar sallar juma'a ya ci gaba da cewa; Kalubalantar Dagutu makiya da Amurka ba batu ne na siyasa ba kadai, tunshesa addini ne.
-
Larijani: Saudiyya Da "Isra'ila" Sun Hada Kai Wajen Fada Da Iran
Nov 03, 2017 02:24Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar Saudiyya tana ci gaba da hada baki da haramtacciyar kasar Isra'ila wajen fada da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Wuce Gona Da Irin Masarautar Saudiyya Kan Kasar Yamen
Nov 02, 2017 02:49Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da hare-haren wuce gona da irin da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kai kan al'ummar lardin Sa'adah da ke arewacin kasar Yamen.