-
Majalisar Iran Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Kudurin Mayar Wa Amurka Da Aniyarta
Jul 29, 2017 12:33Kwamitin tsaron kasa da siyasar waje na Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ya kada kuri'ar amincewa da wani kuduri na mayar da martani kan ta'addanci da mulkin mallakan Amurka a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Iran Ta Kera Kuma Ta Cilla Tauraron Dan'adam Zuwa Sararin Samania Cikin Nasara
Jul 29, 2017 01:59Kwararru a nan Iran sun kere kuma sun cilla tauraron dan'adan na watsa labarai a ranar Alhamis da ta gabata, tare da samun nasara.
-
Larijani: Iran Ta Riga Ta Shirya Fuskantar Duk Wani Takunkumi Na Amurka
Jul 27, 2017 23:40Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Ali Larijani ya sheda cewa, tuni Iran ta shirya fuskantar duk wasu sabbin takunkumai na sabuwar gwamnatin Amurka.
-
Ruhani: Ko Shakka Babu Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka
Jul 27, 2017 00:58Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi watsi da amincewar da majalisar Amurka ta yi ga wani daftarin doka da za ta kara kakabawa kasar Iran sabbin takunkumi yana mai cewa ko shakka babu wannan mataki na Amurka ba zai tafi haka ba tare da mayar masa da martani ba.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Kawanyar Da 'Isra'ila' Ta Yi Wa Masallacin Kudus
Jul 23, 2017 12:59Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da ci gaba da kawanyar da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi wa Masallacin Kudus da kuma dirar mikiyar da suke yi wa Palastinawa masallata tana mai bayyana HKI a matsayin tushen ta'addanci a yankin Gabas ta Tsakiya.
-
Iran Ta Kulla Yejejeniyoyi Fiye Da 30 Na Harkar Mai Da Gas A shekaru Biyu Da suka Gabata
Jul 23, 2017 04:43Gwamnatin kasar Iran ta kulla yerjeniyoyi kan harkar man fetur da gas tare da kamfanoni na ciki da wajen kasar 33 bayan kulla yerjejemiyar da manya manyan kasashen duniya kan shirinta na makamashin nukliya.
-
Kasashen Kadan Ne A Duniya Suka Mallaki Fasahar Kera Makaman Masu Linzami Samfurin (Sayyad-3)
Jul 23, 2017 04:37Babban komandan sansanin sojojin sama na tsaron kasa ta Khatamul Anbiya(s) ya bayyana cewa kasashen yan kadan ne a duniya suke da fasahar kera makamai masu linzami na kariya mai suna (Sayyad-3) wanda kwararru a nan kasar Iran suka kera
-
Limamin Tehran: Amurka Na Kokarin Bata Alakar Tsakanin Iran Da Kasashen Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jul 21, 2017 07:38Wanda ya jagoranci sallar juma'a a Tehran ya soki Amurka da 'yan Sahayoniya da su ke kokarin bata alakar Iran da kasashen yankin gabas ta tsakiya
-
Iran: Amurka Tana Wasa Da Hankulan Al'ummomin Duniya Kan Batun Ta'addanci
Jul 21, 2017 02:01Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana rahoton da Amurka ta fitar kan abin da take kira bita kan ayyukan ta'addanci a duniya da cewa, rahoton cike yake da tuka da warwara.
-
Komitin Hadin Guiwa Na Aiwatar Da Yejejeniyar Nukliyar Iran Da Kasashen Duniya Zai Dara Taro A Geneva.
Jul 21, 2017 00:35A dai-dai likacinda yerjejenuyar Makamashin Nukliar Kasar ta zaman lafiya Iran tare da Manya manya kasashen duniya 5+1 take cika shekaru biyu, za'a gudanar da taron komitin aiwatar da yerjejeniyar karo na 8, wanda zai sami halattan ita Iran, sauran kasashen shidda da kuma tarayar turai a birnin Vienna a yau Jumma'a.