-
Iran Ta Kira Mai Kula Da Harkokin Kuwait A Tehran, bayan Korar Jami'anta
Jul 20, 2017 13:43Bayan korar wasu jami'an diflomatsiyarta daga Kuwait, ma'aikatar harkokin wajen Iran ta kira mai kula harkokin kasar Kuwait a Tehran.
-
A Daren Yau Ne Ake Juyayen Shahadar Imam Sadik (a) LimamiNa 6 Daga Limaman Shia
Jul 19, 2017 14:53Musulman kasar Iran sun fara zaman makokin shahadar Imam Sadik (a) shugaban mazhabar shia Imamiya a daren yau a ko ina a duk fadin kasar.
-
Martanin Iran Kan Sabbin Takukuman Amurka
Jul 19, 2017 10:36Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta dora ma wasu kamfanoninta da kuma wasu jami'an kasar, dangane da shirin Iran na kera makamai masu linzami na ballastic.
-
Iran: Amurka Ce Ke Jawo Rashin Tsaro A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jul 19, 2017 06:38Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ya kara da cewa; Amurka tana kallon siyasar cin gashin kai da Iran ta ke da shi a matsayin barazana ga siyasarta ta tsoma baki a harkokin gabas ta tsakiya.
-
Iran Ta Jaddada Cewa Sabon Takunkumin Da Amurka Ta Kakaba Mata Baya Da Wani Kima
Jul 19, 2017 02:06Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da matakin da gwamnatin Amurka ta dauka na sake kakaba takunkumi kan wasu jami'an kasar Iran.
-
Kwamandan IRGC: Iran Ta Kai Matsayin Dogaro Da Kai A Fagen Kera Makamai Masu Linzami
Jul 18, 2017 13:24Kwamandan dakarun kare sararin samaniyya na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Birgediya Janar Amir Ali Hajizadeh ya bayyana cewar a halin yanzu Iran ta kai matsayin dogaro da kanta a fagen samar da makamai masu linzami, jirage marasa matuka da kuma bama-bamai.
-
Iran Ta Kulla Yerjejeniyan Zuba Jari Na Dalar Amurka Billion 10 A cikin Watanni 18 Da Suka Gabata
Jul 17, 2017 02:50A cikin watanni 18 da suka gabata gwamnatin kasar Iran ta kulla yerjeniyoyi da kamfanonin kasashen Turai da Asia wadanda zasu zuba jari na kimanin dalar Amurka billion 10 a cikin kasar
-
Zarif:Amurka Ta Yiwa Yarjejjeniyar Nukiyar Iran Rikon Sakainar Kashi
Jul 16, 2017 14:19Ministan Harakokin Wajen Jumhoriyar Musulinci ta iran ya ce magabatan Amurka sun yi yarjejjeniyar da Iran ta Cimma da kasashen Duniya kan shirin nukiyarta na zaman lafiya rikon sakainar kashi.
-
Iran Ta Ja Hankalin Amurka Kan Ta Dauki Darasi Kan Kurakurenta
Jul 16, 2017 08:22Bahram Qasemi kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar muslunci ta Iran ya mayar da martani a kan kalaman da Trump ya yi dangane da Iran a ziyarar da ya kai birnin Paris.
-
Tarihin Shahararriyar Masaniyar Lissafi Ta Duniya, Maryam Mirzakhani Ta Iran
Jul 16, 2017 01:27An haifi Maryam Mirzakhani ne a ranar 3 ga watan Mayu na shekara 1977 a birnin Teheran na Iran.