-
ShamKhani: Duk Wata Yerjejeniya Da Yan Ta'addan Kasar Syria Kada Ya Zama Kofa Ga Raba Kasar Nan Gaba
Jul 15, 2017 13:05Ali Shamkhani kakakin majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya bayyana cewa duk wata yerjejeniya da za'a cimma da yan ta'adda a kasar Syria to kada ya kasance wata kofa ce ta raba kasar nan gaba.
-
Makircin Masarautar Saudiyya Bai Cimma Nasara Ba A Zaman Kungiyar Kasashen Musulmi
Jul 15, 2017 01:58Yunkurin mahukuntan Saudiyya na kokarin bata sunan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a zaman taron ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta O.I.C bai cimma nasara ba.
-
Cikar Shekaru Biyu Da Kulla Yerjejeniyar Nuklia Tsakanin Iran Da Kasashe 5+1
Jul 15, 2017 01:12Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Javad Zareef ya bayyana cewa yerjejeniyar shirin Nukliyar Iran wacce ta cimma da manya manyan kasashen duniya 5+1 yerjejeniya ce ta kasa da kasa, ko kuma ta duniya gaba daya ba zai yu wata kasa ta ficce daga yerjejeniyar ba.
-
Kungiyar OPEC Na Kokarin Kyautata Farashin Mai
Jul 11, 2017 02:26Kasashen Nigeria da Libya zasu halarci taron kungiyar OPEC Masu arzikin man Fetur da kuma wadanda basa cikin kungiyar na gaba wanda za'a gudanar a birnin Mosco na kasar Rasha. Kasashen dai suna son rage yawan man da suke haka don kyautata farashin man a duniya.
-
Akwai Wahala A Cimma Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Siriya
Jul 10, 2017 07:13Kakakin Ma'aikatar Harakokin Kasashen wajen Iran ya ce matukar Amurka ba ta dakatar da fadanta kan Siriya ba to akwai wahala a cimma yarjejjeniya tsagaita wuta a kasar
-
Kare Hakkin Bil'adama Na Kasashen Yamma Ba Gaskiya Ba Ne
Jul 07, 2017 14:31Limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a nan Tehran Hujjul Islam Kazeem Sadiqi ya bayyana cewa ikrarir kare hakkin bil'adama wanda kasashen yamma suke yi ba na gaskiya bane.
-
Kasashen Iran Da Rasha Sun Jaddada Bunkasa Aiki A Tsakaninsu.
Jul 06, 2017 14:25Mai bai wa shugaban kasar Iran Shawara ta musamman ya gana da shugaban jamhuriyar Bashqiristan ta Rasha, inda suka jaddada muhimmanci aiki tare.
-
Jagora Ya Bukaci Ma'aikatar Shari'ar Iran Ta Bayyana Matsayinta Kan Harkokin Da Suke Gudana A Duniya
Jul 03, 2017 13:16Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya yi kira ga ma'aikatar shari'ar kasar da ta fito ya bayyana matsayinta kan harkokin da suke gudanar a duniya.
-
Mafi Yawan Mambobin Kwamitin Tsaro Sun Amince Da Shirin Iran Na Nukiliya
Jul 01, 2017 11:43Rahoto na uku wanda babban sakataren majalisar dinkin duniya ya gabatarwa kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya kan shirin Nukliyar kasar Iran a cikin yerjejeniyar tsakanin kasashe 5+1, wanda kuma yake kunshe cikin kudirin kwamitin tsaron na 1231 ya nuna cewa Iran tana rike da alkawarinta .
-
Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Manyan Jami'an Iraki
Jun 30, 2017 13:42Shugaban Jumhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya mika sakon mura ga Shugaban kasar Iraki, Firaminsta, Ayatollah Sistani na nasarar da kasar ta yi na tsarkake 'yan ta'addar ISIS daga Mosil babban birnin Jihar Nainuwa dake arewacin kasar