-
'Yan Takarar Shugabancin Iran Za Su Gudanar Da Muhawara Ta Biyu
May 05, 2017 05:17A yammacin yau ne 'yan takaran shugabancin kasar Iran a zaben shugaban kasar da za a gudanar nan gaba su shida za su gudanar da muhawararsu ta biyu wanda gidan talabijin na kasar zai watsa kai tsaye.
-
'Yan Takarar Shugabancin Iran Na Ci Gaba Da Yakin Neman Zabe
May 04, 2017 12:21Dukkanin 'yan takarar neman shugabancin kasar Iran a zabe mai zuwa, suna ci gaba da yakin neman zabe.
-
Iran: Maganganun Salman Na Nuni Da Cewa Saudiyya Ita Ce Tushen Yada Ta'addanci
May 04, 2017 06:53Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewar maganganun mataimakin yarima mai jiran gado na Saudiyya, Mohammed bin Salman, wata shaida ce da ke tabbatar da cewa Saudiyya tana ci gaba da gudanar da siyasar lalata yankin Gabas ta tsakiya da yada ayyukan ta'addanci ne.
-
Iran Da Pakistan Sun Tattauna Kan Matsalar Ta'addanci A Kan Iyakokin Kasashensu
May 03, 2017 13:43Ministan harkokin wajen kasar Iran ya zanta da fira ministan kasar Pakistan kan matsalolin tsaro musamman batun harin baya-bayan nan da 'yan ta'adda suka kai kan dakarun tsaron kan iyakar kasar Iran.
-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Ce Za Su Kara Tura Kwararrun Harkar Soji Zuwa Siriya
May 03, 2017 06:45Kwamandan sojin kasa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Birgediya Janar Muhammad Pakpour ya bayyana cewar dakarun kare juyin juya halin Musulunci sun tura kwararru kan harkokin soji zuwa Siriya don taimakawa sojojin kasar fadar da suke yi da ta'addanci kuma a nan gaba ma za su ci gaba da turawa.
-
Iran: 'Yan takarar Shugabancin Kasa, Sun Maida Hankali Akan Batun Tattalin Arziki Da Samar Da Aiki.
May 01, 2017 14:43'Yan takarar shugabancin kasar Iran 6 Sun maida hankali akan tattalin arziki da kuma samar da aiki a yakin neman zabe.
-
Iran: Ba Mu Da Shirin Tattaunawa Da Amurka Kan Wani Batu Na Daban
May 01, 2017 06:23Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi yayi watsi da labaran da wasu kafafen watsa labarai suke watsawa kan tattaunawar da Iran take yi da Amurka inda ya ce Iran ba ta shirin tattaunawa da Amurka kan wani batu na daban in ban da batun tattaunawar nukiliya.
-
Matsayin Jagora Kan Zabe Da Kuma Fitowar Al'umma Da Tsarin Jumhoriyar Musulinci
May 01, 2017 01:30Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayin ganawarsa da dubun dubatan Ma'aikata a jiya Lahadi yayi ishara kan zabe mai zuwa, tare kuma da yin galgadi ga 'yan takarar Shugabancin kasar shida kan su himmatu wajen tunani kan abinda zai gyara Al'ummar kasar, sannan kuma ya bukaci Al'ummar kasar da su fito kwansu da kwalkwatar su domin kada kuri'insu.
-
Jagora: Fitowar Al'umma Yayin Zabe Zai Rage Sharrin Makiya Kan Al'ummar Iran
Apr 30, 2017 12:14Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar fitowar al'ummar Iran kwansu da kwarkwatarsu yayin zabe a koda yaushe yana rage irin makircin makiya a kan su, don haka ya kirayi al'umma da su fito kwansu da kwarkwatarsu yayin zabe mai zuwa wanda shi ma zai rage sharrin makiyan a kansu.
-
Iran : Jagoran Juyin Islama Ya Gana Da Ma'aikata
Apr 30, 2017 07:26Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya gana da wani adadi na ma'aikatan kasar a jajibirin ranar ma'aikata ta duniya.