-
A Yau Ne 'Yan Takarar Shugabancin Kasar Iran Suka Gudanar Da Muhawara
Apr 28, 2017 12:29'Yan takarar shugabancin kasar Iran sun gudanar da muhawara ta farko a yau, domin bayyana irin tsare-tsaren da kowannesu yake da shi idan ya samu nasarar lashe zabe.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Kirayi Jakadan Pakistan Da Ke Tehran
Apr 28, 2017 12:28Ma'ikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadan kasar Pakistan da ke Tehran, domin nuna rashin jin dadi dangane da kisan da wasu 'yan ta'adda daga cikin Pakistan suka yi wa jami'an tsaron Iran masu gadi a kan iyakokin kasar da Pakistan.
-
Mahalarta Gasar Alkur'ani Mai Girma Sun Gana Da Jagora
Apr 27, 2017 13:49Malimai, makaranta tare da zababbu daga cikin Hafizan da suka halarci gasar Alkur'ani mai girma karo na 34 a nan birnin Terhan, A safiyar Yau Alkhamis sun gana da jagoran juyin juya halin musulinci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei.
-
An Kawo Karshen Gasar Alkur'ani Mai Girma
Apr 27, 2017 13:45An bayyana sunayen wadanda suka samu nasara daga na farko har zuwa na uku a ko wani bangare na gasar Alkur'ani mai girma karo na 34.
-
Yan Ta'adda Sun Kashe Dakarun Tsaron Kan Iyakar Kasar Iran 10
Apr 27, 2017 01:20Wasu gungun 'yan ta'adda sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan dakarun tsaron kan iyakar kasar Iran a lardin Sistan wa Baluchestan a shiyar kudu maso gabashin Iran.
-
Jagora : Amurka Da H.K.Isra'ila Suna Adawa Da Iran Ne Saboda Yin Riko Da Musulunci
Apr 25, 2017 13:36Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya fayyace cewa: Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila suna tsananin adawa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce saboda ganin yadda koyarwar Musulunci ta bayyana a kasar tare da dakile munanan manufofinsu.
-
Jagora Yayi Afuwa Wa Fursunoni 593 Don Murnar Zagayowar Ranar Aiko Manzo (s)
Apr 24, 2017 12:42Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi afuwa ga wasu fursunoni da kuma rage wa wasu hukuncin da aka yanke musu na zaman gidan yari don murnar zagayowar ranar da aka aiko Ma'aikin Allah (s) a matsayin Annabi kuma Manzo ga dukkanin talikai.
-
Iran: Tsoma Bakin Kasar Amurka A Harkokin Cikin Gidan Afganistan Yana Kara Rusa Kasar
Apr 23, 2017 00:58Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da kungiyar ta'addanci ta Taliban ta kaddamar kan sojojin gwamnatin Afganistan a ranar Juma'ar da ta gabata.
-
Wani Manazarci Dan Kasar Amurka Ya Dora Alhakin Rashin Tsaron Duniya Kan Gwamnatin Amurka
Apr 23, 2017 00:56Wani tsohon dan siyasa kuma manazarci a kasar Amurka ya dora alhakin rashin tsaron da duniya ta shiga a kan bakar siyasar gwamnatocin Amurka.
-
Iran : An Bayyana 'Yan Takarar Da Suka Cancanci Tsayawa Takara Zaben Shugaban Kasa
Apr 21, 2017 01:05Majalisar kare kundin tsarin milki ta kasar Iran ta sanar da sunayen 'yan takara shida da ta tabbatar da cancantar su na tsayawa takarar Shugabancin kasar karo na 12.