-
An Shiga Rana Ta Biyu A Gasar Kur'ani Ta Duniya A Tehran
Apr 20, 2017 13:18An shiga rana ta biyu a gasar kur'ani ta duniya da aka bude a jiya a birnin Tehran na kasar Iran a babban dakin taruka da ke babban masalalcin marigayi Imam Khomeni.
-
Amurka Ta Ce Tana Sake Nazari Kan Siyasarta Dangane Da Kasar Iran
Apr 20, 2017 10:34Sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson ya bayyana cewa gwamnatin Amurka tana tunanin sake nazari kan siyasarta da suka shafi Jumhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Da Amurka Ta Yi Mata Na Aikewa Da Makamai Kasar Yemen
Apr 20, 2017 06:54Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan yayi watsi da zargin da Amurka ta ke yi wa Iran na cewa tana aikewa da makamai zuwa kasar Yemen yana mai cewa Amurka tana wannan zargin ne a daidai lokacin da take ci gaba da aikewa da makamai ga 'yan ta'adda da suke yaki a bangarori daban-daban na duniya ciki kuwa har da kasashen Siriya da Iraki.
-
Jagora: Makiya Na Kokarin Dagula Zaben Shugaban Kasar Iran
Apr 19, 2017 06:45Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja hankulan al'ummar Iran dangane da kokarin da makiyan kasar Iran suke yi wajen dagula zaben shugaban kasa da za a gudanar nan gaba yana mai kiransu da su fito kwansu da kwarkwatarsu don kunyata makiyan.
-
Rauhani Wajen Bikin Ranar Sojoji: Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga Masu Wuce Gona Da Iri
Apr 18, 2017 06:32Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar dakarun sojin Iran ba barazana ba ce ga kasashen makwabta da kuma yankin Gabas ta tsakiya, to amma za su mayar da martani mai kaushin gaske ga duk wanda yayi kokarin wuce gona da iri a kan Iran.
-
Fitar Da Kayan Iran Zuwa Ketare Ya Karu Da Kashi 35 Cikin Dari A Shekara Guda
Apr 18, 2017 01:59Ma'aikatar kula harkokin kasuwanci ta kasar Iran ta sanar da cewa, fitar da kayayyakin da Iran take zuwa kasashen ketare ya karu da kashi 35% a cikin shekara daya.
-
An Fara Aikin Tantance Masu Bukatar Tsayawa Takaran Shugabancin Kasar Iran
Apr 17, 2017 06:08Kakakin majalisar kula da kundin tsarin mulki na kasar Iran ya sanar da cewa an fara tantance mutanen da suka yi rajistar sunayensu a matsayin 'yan takaran shugabancin kasar Iran a zaben da za a yi a wata mai kamawa.
-
Jagora Ya Bukaci Gwamnatin Iran Da Ta Gaggauta Taimakon Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Ritsa Da Su
Apr 16, 2017 06:27Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bukaci gwamnatin Iran da ta gaggauta taimakawa mutanen da ambaliyar ruwar da ta faru a lardunan Azarbaijan ta gabas da ta yamma ta kasar Iran don magance musu irin matsalolin da suke ciki.
-
Iran: Ambaliyar Ruwan Sama Ta ci Rayukan Mutane Fiye Da 40 A Wasu Yankuna Na Iran.
Apr 16, 2017 04:52A jiya asabar ne dai ruwa kamar da bakin kwarya a yankunan arewa da yammacin Iran ya haddasa cikowar koramu da gulabe da ya kai ga ambaliya.
-
Yau Ce Rana Ta Karshe Ta Rajistar Yan Takarar Neman Shugabancin Kasar Iran
Apr 15, 2017 01:52An Shiga Rana ta biyar kuma ta karshe ta yin rajistar masu son tsayawa takarar Shugabancin kasar Iran.