-
An Shiga Kwanaki Na Uku Na Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran
Apr 13, 2017 14:24Kimanin 'Yan Takara 644 ne Suka yi Rajistar Tsayawa Takara a Zaben Shugaban kasar Iran
-
An Shiga Kwanaki Na Uku Na Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran
Apr 13, 2017 14:24Kimanin 'Yan Takara 287 ne Suka yi Rajistar Tsayawa Takara a Zaben Shugaban kasar Iran
-
Sharhi: Fara Rajistar 'Yan Takaran Zaben Shugaban Kasa Karo Na 12 A Kasar Iran
Apr 12, 2017 01:24A safiyar jiya Talata ce aka fara rajistar 'yan takaran shugaban kasa a zaben shugaban kasa karo na 12 da kuma na 'yan majalisun kananan hukumomi da kuma zaben cike gurbi na 'yan majalisar shawarar Musulunci da za'a gudanar a kasar Iran a ranar 19 ga watan Mayu mai kamawa.
-
Ministan Cikin Gidan Iran: Za'a Gudanar Da Zabe Cikin Adalci
Apr 11, 2017 14:33Ministan harkokin cikin gisa na kasar Iran Abdurrida Rahamani Fadli ya bayyana cewa za'a gudanar da zabubbuka a cikin kasar Iran cikin adalci da nutsuwa a duk fadin kadar.
-
Iran Ta Jaddada Wajabcin Gudanar Da Bincike Kan Batun Hari Da Makamai Masu Guba A Siriya
Apr 11, 2017 06:14Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada wajabcin kafa kwamitin bincike na kasa da kasa da zai gudanar bincike kan harin da aka kai da makamai masu guba a yankin Khun-Sheikhun na kasar Siriya.
-
An Fara Fara Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran
Apr 11, 2017 01:16A Safiyar Yau Talata ce aka fara rajistan 'yan takara a zaben Shugaban kasar Iran karo na 12 a cibiyoyin zaben kasar
-
A Gobe Ne Za'a Fara Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran
Apr 10, 2017 13:07Shugaban hukumar zaben kasar Iran Ali Asghar Ahmadi ya sanar da cewa a gobe Talata ce za a fara rajistar mutanen da suke son tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben da za a gudanar a wata mai kamawa.
-
Shugaba Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Sake Kai Wa Siriya Hari
Apr 10, 2017 13:06Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen cewa sake kai wa kasar Siriya hari kamar yadda jami'an Amurka da wasu na kasashen yammaci suke barazanar yi, lamari ne da zai iya sanya yankin Gabas ta tsakiya cikin hatsarin gaske.
-
Shugaba Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Sake Kai Wa Siriya Hari
Apr 10, 2017 13:06Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen cewa sake kai wa kasar Siriya hari kamar yadda jami'an Amurka da wasu na kasashen yammaci suke barazanar yi, lamari ne da zai iya sanya yankin Gabas ta tsakiya cikin hatsarin gaske.
-
Iran : Harin Amurka A Syria Kuskure Ne, Ayatollah Ali Khamenei
Apr 09, 2017 12:48Jagoran juyin Islama na kasar Iran Ayatollah Sayyid Ali Khameni, ya bayyana cewa babban kuskure ne dubarar da Amurka ta yi na kai hari sansanin sojin Syria bisa zargin amfani da makami mai guba.