-
Shugabannin Kasashen Iran Da Syria Sun Gudanar Da Tattaunawa
Apr 09, 2017 06:53Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya tuntubi shugaba Bashar Assad na kasar Syria ta wayar tarho, dangane da harin da Amurka ta kaddamar a kan kasar Syria a Juma'ar da ta gabata.
-
Shugaba Ruhani: Harin Amurka Ga Siriya Zai Kara Karfafa Ayyukan Ta'addanci Ne Kawai
Apr 08, 2017 01:06Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga harin da Amurka ta kai da makamai masu linzami wani sansanin jiragen saman gwamnatin Siriya yana mai cewa harin zai kara karfafa ayyukan ta'addanci ne a yankin Gabas ta tsakiya da kuma rashin tsaro a duniya.
-
Limamin Juma'a:Magoya Bayan 'Yan Ta'adda Sune Suka Kai Harin Makami Mai Guba A Siriya
Apr 07, 2017 13:19Limamin da jagorancin Sallar Juma'a na birin Tehran ya ce Amurka da masu goyon bayan 'yan ta'adda na yankin sune suka bawa kungiyoyin 'yan ta'adda na Siriya makamai masu guba.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Amurka A Syria
Apr 07, 2017 01:15Jamhuriya Musulinci ta Iran ta ty Allah wadai da kakkausar murya kan harin da Amuirka ta kaiwa sansanin sojin Syria a cikin daren Jiya.
-
Shugaban Iran Ya Bada Umurnin Kula Da Mutanen Da Girgizar Kasa Ta Ritsa Da Su A Kasar
Apr 05, 2017 13:26Shugaban kasar Iran ya bada umurnin daukan duk wasu matakan gaggawa da suka dace wajen kula da dukkanin mutanen da masifar girgizar kasa ta ritsa da su a shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Shugaban Iran Yayi Kakkausar Suka Ga Harin St. Petersburg Na Kasar Rasha
Apr 04, 2017 12:19Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga harin ta'addancin da aka kai tashar jirgin karkashin kasa da ke Saint Petersburg na kasar Rasha da yayi sanadiyyar mutuwar kimanin mutane 14 da kuma raunana wasu sama da 50.
-
Larijani: Pentagon Da CIA Su Ne Manyan Masu Daure Wa Ta'addanci Gindi
Apr 02, 2017 00:24Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani yayi kakkausar suka ga tsoma bakin da Amurka take yi cikin lamurran cikin gidan kasashen Gabas ta tsakiya yana mai cewa Amurkan tana da alaka ta kut da kut da dukkanin ta'adda da kuma ta'addancin da ke faruwa a yankin.
-
Limamin Juma'a: Iran Za ta Maida Martani AKan kowace Irin Barazana.
Mar 31, 2017 14:22Wanda ya jagoranci Sallar Juma'a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya ce; Jamhuriyar musulunci ta Iran za ta maida martani akan kowace irin baraza da karfi.
-
Rasha: Iran Tana Yaki Da Ta'addanci A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Mar 31, 2017 02:11Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergie Lavrov ya bayyana kasar Iran a matsayin kasar da take yaki da ta'addanci a yankin gabas tsakiya.
-
Mujallar Times Ta Amurka Ta Ce: Iran Ita Ce Kasa Mafi Aminci A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Mar 30, 2017 12:27Mujallar Times da ake bugawa a kasar Amurka ta bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ita ce kasa mafi aminci a tsakanin kasashen da suke yankin gabas ta tsakiya.