-
Iran: Shugaban Kasa Rauhani Ya Dawo Gida Daga Ziyarar Kasar Rasha.
Mar 29, 2017 07:45Shugaban Kasar Iran Hassan Rauhani ya dawo gida daga ziyarar da ya kai kasar Rasha.
-
Shugaba Rauhani Ya Kammala Ziyarar Aiki A Kasar Rasha
Mar 29, 2017 01:20Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya kammala ziyarar aiki ta yini biyu da ya gudanar a kasar Rasha.
-
Martanin Iran kan kasar Turkiya
Mar 28, 2017 01:14Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da tuhumce-tuhumce "marasa tushe" da shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyip Erdogan yayi mata tana mai cewa Turkiyya tana zargin wasu kasashe na daban ne don ta rufe da kuma halalta bakar siyasarta ta neman mulkan sauran al'umma.
-
Iran Ta Mayar Da Martani Da Zarge-Zarge 'Maras Tushe' Na Turkiyya
Mar 27, 2017 01:16Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da tuhumce-tuhumce "marasa tushe" da shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyip Erdogan yayi mata tana mai cewa Turkiyya tana zargin wasu kasashe na daban ne don ta rufe da kuma halalta bakar siyasarta ta neman mulkan sauran al'umma.
-
Sabon Makircin Majalisar Dokokin Kasar Amurka Kan Kasar Iran
Mar 26, 2017 01:01Wasu gungun 'yan Majalisun Dokokin Amurka da suka fito daga manyan jam'iyyun siyasar kasar biyu Democratic da Republican sun gabatar da daftarin kuduri da ke neman tsananta kakaba takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Iran ce Kadai Kasar Da 'Yan ta'adda Ba Su Sami Nasarar Kai Hari A cikinta ba.
Mar 23, 2017 02:04Ministan harkokin tsaro na Iran ya ce; Bisa Taimakon Allah, Iran ce Kadai Kasar da 'yan ta'adda su ka kasa kai hare-haren ta'addanci a cikinta.
-
Jawabin Jagoran Juyin Islama A Birnin Mashhad
Mar 21, 2017 15:25Jagoran juyin Islama na kasar Iran Ayatollah sayyid Ali Khameni ya gabatar da jawabia gaban dubban mutanen da suka taru a cikin hubbaren Imam Ridha (AS) da ke birnin Mashhad, kamar yadda ya saba yi a farkon kowace shekara ta hijira shamsiyya.
-
Shugaban India Ya Aike Da Sakon Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Hijira Shamsiyyah
Mar 21, 2017 15:19Shugaban kasar India Pranab Mukherjee ya aike da sakon taya murnar shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiyyah ga al'ummar Iran baki daya.
-
Sakon Sabuwar Shekarar Hijira Shamshiyya Na Jagoran Juyin Musulunci Na Iran.
Mar 21, 2017 03:15Sakon Sabuwar Shekarar Hijira Shamshiyya Na Jagoran Juyin Musulunci Na Iran.
-
Sakon Shugaba Ruhani Na Sabuwa Shekara
Mar 20, 2017 15:20Shugaban kasar Iran Hassan Ruhani ya taya al'ummar kasarsa murnar shiga sabuwa shekara.