-
Sakon Jagora Na Sabuwar Shekara Hijira 1396
Mar 20, 2017 12:14Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya isar da sakon taya murnarsa ga al'ummar Iran a kan shiga Sabuwar Shekara Iraniyawa ta 1396 Hijira shamsiya da aka shiga yau Litini.
-
Hajj: Iran Za Ta Tura Alhazanta Hajjin Bana Ne Bayan Da Saudiyya Ta Amince Da Sharuddanta
Mar 19, 2017 07:46Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi karin haske dangane da batun aikewa da maniyya hajjin kasar a yayin aikin hajji mai zuwa bayan da a bara maniyyatan na Iran ba su sami damar halartar aikin hajjin ba.
-
Saudiyyah Ta Ce Maniyyata Daga Iran Za Su Sauke Faralin Hajjin Bana
Mar 17, 2017 13:47Gwamnatin kasar Saudiyyah ta ce maniyyata daga kasar Iran za su halarci aikin da za a gudanar a wannan shekara.
-
Iran:sojan Ruwa Suna cikin Shirin Ko-ta-kwana Domin Murkushe Kowace Irin Makarkashiya.
Mar 17, 2017 03:04Kwamandan Sojan Ruwan Iran ya ce a shirye su ke su dakile kowace irin barazana ta makiya.
-
Iran Ta Karbi Jirginta Na Biyu Wajen Kamfanin Airbus
Mar 12, 2017 02:21Jamhuriya Musulinci ta Iran ta karbi jirginta na biyu daga wajen kamfanin jirgin sama na Airbus.
-
Kasashen Iran Da Ivory Coast Za Su Ci Gaba Da Fadada Alakarsu
Mar 11, 2017 03:16Kasashen Iran da Ivory Coast sun jaddada wajabcin ci gaba da kara fadada alakarsu a dukkanin bangarori domin ci gaban al'ummominsu.
-
Jagora: goyon bayan Al'ummar Duniya ga tsarin musulinci na Iran, shi ne umul-aba'isa fushin da Amurka ke yi ga Al'ummar Iran
Mar 10, 2017 14:33Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullah Sayyeed Aliyul Khamenei ya bayyana cewa yaki da ta'addanci tare da kalubalantar milkin mallaka a tsakanin Al'umma na daga cikin mahiman tsarin musulinci.
-
Iran: Majalisar Dinkin Duniya Ta Zama Dandalin Wasan Kwaikwayo
Mar 09, 2017 08:37Shugaban cibiyar kare hakkin bil'adama ta Iran ya ce; Majalisar Dinkin Duniyar wani filin wasan kwaikwayo ne da Amurka ta ke a matsayin 'yar wasa.
-
Dr. Hassan Rauhani: Babu wani Makami da ya fi Azama, karfi.
Mar 08, 2017 08:55Shugaban Kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya ce; Babu wani Makami da ya fi imani da gwagwarmaya da hadin kan al'umma karfi
-
Jagoran Juyi: Dole Ne A Kare Dazuka Daga Hannun Masu Cin Moriya Ta kashin Kansu.
Mar 08, 2017 08:52Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya dasa bishiya a farkon makon dabi'a.