-
Iran: Sojojin Ruwa Basu Bukatar Kayan Aiki Kirar Waje.
Mar 07, 2017 09:19Kwamandan sojan ruwan jamhuriyar musulunci ta Iran ya ce; Iran na ci gaba da kera makamai na zamani da zai sa ba za ta bukatu da sayo kayan aiki daga waje ba.
-
Unesco Ta Yaba Da Rawar Da Mata Su ke Takawa A Iran.
Mar 06, 2017 08:33Wakiliyar Hukumar Unesco A Tehran a ce; Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sami ci gaba na azo a gani, ta fuskar karfafa mata.
-
Iran: Tattaunawar Syria tana dauke da cusa fata.
Mar 06, 2017 08:33Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya ce; Gwarwgadon yadda gwamnati da yan hamayya su ke tattaunawa ake kara samun kyakkyawan fata.
-
Tattaunawar Iran Da Saudiyya Kan Aikin Hajjin Bana Ta Yi Armashi
Mar 06, 2017 02:22Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ce ta gamsu da yadda tattaunawarta ta kasance da mahukuntan Saudiyya akan shirye-shiryen gudanar da aikin hajjin bana.
-
Iran Ta Yi Nasara Gwada Makamin Kariya Na S-300
Mar 04, 2017 07:10Jamhuriya Musilinci ta Iran ta ce tayi nasara gwada makamin nan na Kariya hare haren sama kira kasar Rasha mai suna S-300.
-
Iran: Ya Kamata Malaysia Ta Yi Taka Tsantsan Domin Kada A Hada Ta Fada Da Musulmi
Mar 03, 2017 03:27Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Bahram Kasimi ya kirayi gwamnatin kasar Malaysia ta yi taka tsatsan matuka dangane da hankoron da ake yi na jefa ta cikin fada da wani bangaren musulmi.
-
Shugabannin Iran Da Turkiya Sun Gana A Birnin Islam-abad Na Pakistan
Mar 01, 2017 15:35A gefen zaman shugabannin kasashe mambobi a kungiyar bunkasa harkokin tattalin arziki ta ECO a birnin Islam-abad na kasar Pakistan, shugabannin kasashen Iran da Turkiya sun gudanar da wata tattaunawa.
-
Sojojin Ruwan Iran Sun Gwada Wani Makami Mai Linzami Mai Tarwatsa Jiragen Ruwan Yaki
Feb 28, 2017 14:50A rana ta karshe ta atisayen soji da suke yi, sojojin ruwa na kasar Iran sun sami nasarar gwada wani makami mai linzami da aka ba shi suna 'Wal Fajr" mai karfin tarwatsa jiragen ruwan yaki da masanan kasar suka kera cikin nasara.
-
Iran: Amurka Za ta Cutu Idan Ta yi Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliya.
Feb 28, 2017 04:36Mataimakin ministan harkokin wajen Iran Sayyid Abbas Irak che ya ce: Yarjejeniyar Nukiliya an yi ta ne akan tubali mai karfi, ta yadda idan Amurka ta yi watsi da ita za ta cutu.
-
Shamkhani: Mahukuntan Saudiyya Sun Taka Gagarumar Rawa A Fagen Goyon Bayan Ta'addanci
Feb 27, 2017 14:32Babban sakataren kwamitin kolin tsaron kasa a Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Tarihi ba zai taba mancewa da irin gagarumar rawar da mahukuntan Saudiyya suka taka a fagen samar da kungiyoyin 'yan ta'adda tare da goyon bayan ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya ba.