-
Zaman Tankiya Tsakanin Falasdinu Da Isra'ila
Jan 16, 2017 12:54A daidai lokacin da ake zaman tankiya tsakanin Falesdinawa da yahudawan mamaya na Isra'ila, wani ministan Isra'lia ya shaida cewan Falesdinawa ba zasu iya hana zababen shugaban kasar Amurka, Donald Trump ba, sauya wa ofishin jakadancin Amurka a Isra'ila mazauni daga Tel Aviv zuwa birnin Kudus ba.
-
Kotun Koli A Masar Tayi Watsi Da Baiwa Saudiyya Tsibirai
Jan 16, 2017 11:53Kotun kolin gudanarwa a Masar tayi watsi da matakin gwamnatin Abdul fatah Al'Sisi na mallakawa masarautar Saudiyya wasu tsibiran kasar guda biyu.
-
Taron Tattauna Matsalar Paladinawa Na Birnin Paris Ya Kare Ba Tare Da Cimma Wani Abuba
Jan 16, 2017 08:22An kammala taron tattaunawa kan matsalar Palasdinawa a birnin Paris na kasar faransa ba tare da cimma wani abin a zo a gani ba.
-
Dakarun Iraki Sun Killace Mayakan 'Yan Ta'adda Na ISIS A Yammacin Mausul
Jan 15, 2017 15:34A ci gaba da fatattkar 'yan ta'addan ISIS da dakarun kasar Iraki ke yi a gundumar Nainawa, a yau sun killace adadi mai yawa na 'yan ta'adda a yammacin birnin Mausul, babban birnin lardin Nainawa.
-
Masarautar Bahrain Ta Kashe Wasu Matasa Uku 'Yan Kasar Bisa Dalilai Na Siyasa
Jan 15, 2017 13:42Masarautar mulkin mulukiyya ta kasar Bahrain ta zartar da hukuncin kisa a yau a kan wasu matasa uku 'yan kasar, bisa zargin cewa sun tayar da bam da ya kashe wani dan sandan na kasar hadaddiyar daular larabawa UAE.
-
Syria: Sojojin Syria Na ci Gaba Da Samun Nasara A kan 'Yan Ta'adda.
Jan 15, 2017 03:57"Yan ta'addar da su ke kusa da Deirzur Suna ci gaba da Shan kashi a hannun sojojin Syria
-
Bahrain: Malaman Kasar Sun yi Kira Da A yi Zanga-zangar gama-gari Domin Kin Amincewa Da Shirin Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Fursunonin Siyasa.
Jan 15, 2017 03:56Malaman Kasar Bahrain sun yi kira ga al'ummar kasar da su yi Zanga-zanga a fadin kasar.
-
Masarautar Bahrain Na Ci Gaba Da Hana Sallar Juma'a A Unguwar Diraz
Jan 13, 2017 09:58Masarautar kasar Bahrain na ci gaba da hana gudanar da sallar Juma'a a unguwar Diraz da ke kusa da birnin Manama fadar mulkin kasar.
-
Netanyahu, Ya Soki Taron Neman Sasanta Isra'ila Da Palestinu
Jan 12, 2017 14:12Firaministan yahudawan mamaya na Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya soki taron da Faransa zata jagoranta na farfado da tattaunawar neman sulhu tsakanin Israil'ar da Palestinu.
-
Masar Ta Fara Sayen Man Fetur Din Iraki Maimakon Na Saudiyya
Jan 11, 2017 15:42Daga lokacin da Saudiyya ta shigar da siyasa cikin sayar wa Da Masar man fetur, ta maye gurbinta da kasar Iraki.