-
Iraki: An Kashe 'Yan Kungiyar Da'esh 70 A Garin Mosel Na Kasar Iraki
Dec 23, 2016 02:19Ma'aikatar tsaron kasar Iraki ta sanar da kashe yan kungiyar Da'esh 70 a harin da jiragen yaki su ka kai a birnin Mosel.
-
Turkiya: Sojojin Turkiya Sun yi alkawalin Ficewa Daga Kasar Iraki
Dec 23, 2016 02:19Jakadan Turkiya A Iraki ya ce sojojin kasarsa za su fice daga cikin kasar Iraki
-
Walid Mu'allim: Iran ta shiga cikin Kasar Syria ne bisa gayyatar gwamnatin Damascuss.
Dec 23, 2016 02:18ministan harkokin Wajen Syria, ya ce, Kasashen Iran da Syria da kuma Hizbullah suna cikin Syria ne bisa gayyatar gwamnatin kasar.
-
kimanin mayakan ISIS 70 ne suka hallaka sanadiyar harin da jiragen yakin Iraki suka kai a garin Mausil.
Dec 22, 2016 14:47Ma'aikatar tsaron Iraki ta sanar da hallaka Akalla 'yan ta'addar ISIS 70 a wani hari ta sama da jiragen yakin kasar suka kai a garin Mausil dake arewacin kasar.
-
Turkiya tayi alkawarin fitar da Sojojin ta daga cikin kasar Iraki
Dec 22, 2016 14:45jakadar kasar Turkiya a birnin Bagdaza na kasar Iraki ya yi alkawrin fitar da Sojojin su daga cikin kasar
-
A Yau Ne Za'a Kammala Fito Da Yan Ta'addan Daesh Daga Gabancin Birnin Halan Na Kasar Sirya.
Dec 22, 2016 07:50Majiyar kungiyar bada agaji na Red Cross a birin Halab na kasar Sirya ta bayyana cewa a yau Alhamis ne zasu kammala kwasar yan ta'adda daga gabacin birni na Halab.
-
Kin amincewar Kungiyoyin Kasashen Larabawa Da Turai Da Ci gaba Da Gina Matsugunan Yahudawa yan Share Wuri Zauna
Dec 21, 2016 15:30Ministocin harkokin Wajen na kungiyar tarayyar turai da larabawa suna kin amincewa da gina matsugunan yahudawa yan share wuri zauna.
-
Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Amince Da Tura Sojijin Majalisar Zuwa Halab
Dec 19, 2016 15:34Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya amince da aie da sojojin tabbatar da zaman lafiya zuwa birnin Halab na kasar Siria
-
An Kashe Jakadan Kasar Rasha A Birnin Ankara Na Kasar Turkia
Dec 19, 2016 14:14Rahotannin da suke fitowa daga kasar Turkia a dazo dazon nan sun nuna cewa Jakadan kasar Rasha a birnin Ankara na kasar Turkia ya ji mummunan raunuka bayan an harbe shi da bindiga a yau Litinin.
-
Wani Janar Na Isra'ila Ya Gargadi Netanyahu Kan Shiga Yaki Da Kungiyar Hizbullah
Dec 19, 2016 07:22Tsohon shugaban majalisar tsaron Haratacciyar kasar Isra'ila Gayura Iland, ya gargadi gwamnatin Netanyahu da kada ta yi gigin shiga wani sabon yaki da kungiyar Hizbullah.