-
Gobara Ta Lashe Rayukan Mutane 2 Tare Da Jikkatan Wasu Fiye Da 40 A Jamhuriyar Czech
Jan 21, 2018 03:38Hukumar kwana-kwana a Jamhuriyar Czech ta sanar da bullar gobara a wani otel da ke birnin Prague fadar mulkin kasar da ta lashe rayukan mutane akalla biyu tare da raunata wasu fiye da arba'in na daban a cikin daren jiya.
-
An Cimma Yarjejjeniyar Aiki Tare Tsakanin Rasha Da EU
Jan 20, 2018 08:20Kasar Rasha ta cimma yarjejjeniya tare da kungiyar tarayyar Turai wajen zuba hannun jari da kuma aiki tare a kan iyakokinsu.
-
Bincike Ya Nuna Cewa Fiye Da Kashi 90% Na Makaman Nukliya A Duniya Na Hannun Amurka Da Rasha
Jan 20, 2018 02:44Wata cibiyar bincike mai rajin kawo sulhu da zaman lafiya a duniya dake birnin Stolkhom na kasar Sweden ce ta bayyana hakan.
-
Wani Babban Jami'in Amurka Ya Yi Murabus Saboda Firicin Wariyar Launin Fata
Jan 19, 2018 08:14Shugaban Kamfanonin Ƙasa da Harkokin Sadarwa na Amurka ya yi murabus bayan yayi wasu kalamai na kyamar musulmi .
-
Babban Sakataren MDD Ya Goyi Bayan Ci Gaba Da Riko Da Yarjejeniyar Nukiliyan Iran
Jan 19, 2018 02:22Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, António Guterres, ya sanar da goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya ga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma tsakanin Iran da manyan kasashen duniya a shekara ta 2015.
-
Tarayyar Turai Ta Amince Da Kakabawa Kasar Venezuela Takunkumi.
Jan 18, 2018 15:31Kasashen Turai sun amin ce su dorawa wasu manya manyan jami'an gwamnatinn kasar Venezuela takunkuman tattalin arziki saboda murkushe yan adawa da gwamnatin kasar take yi.
-
Tsoffin Jakadun Amurka 78 A Afirka Sun Rubuta Wa Trump Kan Kalamansa Kan Afirka
Jan 17, 2018 14:49A ci gaba da yin Allah wadai da kalaman batanci da shugaban Amurka Donald Trump yayi kan kasashen Afirka, wasu tsoffin jakadun Amurka su 78 da suka taba aiki a kasashe daban-daban na Afirka sun rubuta wa shugaban Amurkan wasika suna masa ishara da irin albarkatu da kwarewar da ake da su a kasashen Afirkan.
-
Iran Ta Musanta Batun Cewa Ta Amince Da Tattaunawa Kan Batun Makamanta Masu Linzami
Jan 17, 2018 14:49Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da rahoton da jaridar Financial Times ta Ingila ta buga na cewa Iran ta amince da shiga tattaunawa da kasashen Turai dangane da shirinta na makamai masu linzami masu cin dogon zango haka nan kuma da irin rawar da take takawa a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Ziyarar Paparoma Francis A Kasar Chile
Jan 17, 2018 03:28Daruruwan al'ummar Chile sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da ziyarar aikin da shugaban darikar Katolika ta mabiya addinin Kirista na duniya ya kai zuwa kasarsu a jiya Talata.
-
Kasar Belgium Zata Gabatar Da Tallafin Kudi Euro Miliyan 25 Ga Jamhuriyar DR Congo
Jan 17, 2018 03:24Kasar Belgium ta sanar da shirinta na gabatar da tallafin kudade euro miliyan 25 ga Jamhuriyar Dimakoradiyyar Congo duk da kiran da wasu kungiyoyin kasa da kasa ke yi na kakaba takunkumi kan kasar ta Dimokaradiyyar Congo.