-
Paparoma Francis Ya Yi Gargadi Kan Yiyuwar Bullar Yaki Da Za A Yi Amfani Da Makamai Masu Guba
Jan 15, 2018 14:31Shugaban darikar katolika ta mabiya addinin kirista na duniya ya yi gargadi kan yiyuwar bullar yaki tsakanin kasashe masu makaman nukiliya.
-
Wasu Matasa Da Suka Rufe Fuskarsu Da Kyalle Sun Kai Hari Kan Wata Makaranta A Kasar Rasha
Jan 15, 2018 14:29Mahukunta Rasha sun bayyana cewa: Wasu matasa biyu da suka rufe fuskokinsu da kyalle sun kai farmaki da wukake kan wata makarantar yara da ke garin Perm na kasar, inda suka jikkata dalibai da wata malamar makarantar guda.
-
Iran Ba Za Ta Bari A Binciki Sansanonin Sojinta Ba, Don Ba Ya Cikin Yarjejeniyar Nukiliya
Jan 15, 2018 02:21Kakakin hukumar kula da makamashin nukiliya na kasar Iran, Behrouz Kamalvandi, ya bayyana cewar Iran ba za ta taba bari masu binciken kasa da kasa su kai ziyarar bincike sansanonin sojin kasar ba.
-
Iran Ba Za Ta Girmama Wani Abu Sama Da Abin Da Aka Cimma A Yarjejeniyar Nukiliya Ba
Jan 13, 2018 13:36Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta girmama duk wani abu sama da abin da aka cimma a yarjejeniyar nukiliyar da ta cimma da manyan kasashen duniya a shekara ta 2015 ba.
-
Jakadun Kasashen Afirka 54 A MDD Sun Fitar Da Bayanin Yin Tir Da Donald Trump
Jan 13, 2018 08:35Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; Jakadun na kasashen Afirka sun fitar da bayani ne wanda kuma ya kunshi kira ga shugaban na Amurka da ya janye abinda ya furta, ya kuma nemi gafara
-
Gwamnatin Belgium Ta Bayyana Cewa Ta Dakatar Da Gudanar Da Ayyukanta A DR Congo
Jan 13, 2018 03:19Gwamnatin Belgium ta sanar da cewar ta dakatar da ayyukanta a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo tare da yanke duk wata alakar taimakekkeniya da mahukuntan kasar.
-
MDD:Cin Mutuncin Da Shugaba Trump Ya Yiwa Afirka Abin Kunya ne
Jan 12, 2018 15:40Hukumar kare hakin bil-adama ta MDD ta bayyana cin mutuncin da Shugaba Trump na Amurka ya yi kan al'ummar Afirka a matsayin abin kunya da wariyar launin fata
-
Shugaban Amurka Ya Ci Zarafin Kasashen Afirika Fiye Da Kima
Jan 12, 2018 08:20Donald Trump Ya ce kasashen Afirka dandazo ne na kazanta, tare da bukatar dakatar da karbar yan hijira daga cikinsu
-
Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Riko Da Yajejeniyar Nukiliya Ne Idan Amurka Ta Girmama Ta
Jan 11, 2018 02:18Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da ita ne matukar dai Amurka ta ci gaba da girmama yarjejeniyar ba tare da yi mata karan tsaye ba.
-
A Ranar Juma'a Ne Ake Sa Ran Trump Zai Bayyana Matsayarsa Game Da Yarjejjeniyar Nukiliya Da Iran.
Jan 10, 2018 02:53Ma'aikatar harakokin wajen Amurka ta sanar a ranar Talata cewa a ranar Juma'a mai zuwa shugaba Donald Trump zai bayyana matsayarsa a game da yarjejjeniyar da Iran ta cimma da kasashen duniya kan shirinta na nukiliya na zaman lafiya.