-
Sojojin Siriya Sun Ce Sun Harbe Wani Jirgin Yakin 'Isra'ila' Da Ke Shirin Kawo Hari Kasar
Jan 09, 2018 07:53Rundunar sojin kasar Siriya ta sanar da cewa makamai masu linzamin kasar masu kakkabo jiragen yaki sun harbe wani jirgin yakin haramtacciyar kasar Isra'ila bugu da kari kan kakkabo wasu makamai masu linzamin da sahyoniyawan suka harbo cikin kasar ta Siriya.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Fara Ziyara A China
Jan 08, 2018 15:43A yau Litinin, shugaban Faransa Emmanuel Macron ke fara ziyarar kwanaki uku a China, in da ake sa ran zai kulla wata alaka ta musamman da gwamnatin kasar don yaki da ta’addanci da kuma magance matsalar dumamar yanayi a duniya.
-
Zarif: Saudiyya, Amurka Da Isra'ila Su Ne Masu Kunna Wutar Rikici A G/Tsakiya
Jan 08, 2018 07:51Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa Saudiyya, Amurka Da haramtacciyar kasar Isra'ila su ne suke kunna wutar fitina da rikice-rikice a yankin Gabas ta tsakiya da hanyar siyasarsu ta mulkin mallaka da suke gudanarwa.
-
Kasar India Ta Soke Yarjejeniyan Sayan Makamai Daga Haramtacciyar Kasar Isra'ila.
Jan 06, 2018 03:09Gwamnatin kasar India ta bada sanarwan soke kwangilar sayan makamai wadanda kimar su ya kai dalar Amurka miliyan 500.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Zama Kan Kasar Iran
Jan 06, 2018 03:02A daren Jiya Juma'a ne kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya fara gudanar da zama na tattaunawa kan hatsaniyar baya bayan nan da ta faru a kasar Iran.
-
Macron:Turkiya Ba Za Ta Kasance Mamba A Kungiyar Tarayyar Turai Ba
Jan 06, 2018 03:01A yayin taron manema labarai tare da shugaban kasar Turkiya Rajeb Tayyib Erdogan a birnin Paris, Shugaba Macron na Faransa ya tabbata da cewa abubuwan da suka faru na baya bayan nan a Turkiya ba za su bayar da dama na hadewar kasar a kungiyar tarayyar Turai ba.
-
MDD Ta Soki Masar Kan Ci Gaba Da Zartar Da Hukuncin Kisa
Jan 06, 2018 03:01Kakakin Kwamishinan hukumar kula da kare hakin bil-adama na Majalisar dinkin duniya ta yi kakkausar suka kan ci gaba da zartar da hukuncin kisa a kasar Masar.
-
Amurkawa Suna Dogon Layin Sayen Sabon Littafin Da Aka Rubuta Akan Shugaba Trump
Jan 05, 2018 15:27Kamfanin dillancin labaru Associated Press ya nakalto cewa; Mutane sun yi dogayen lakuka a shagunan sayar da littatafai domin su sayi littafin " Fire and Furi" wanda aka rubuta akan Trump
-
Hukumar Kula Da Abinci Ta MDD "FAO" Ta Bukaci Hanzarta Daukan Matakin Yaki Da Yunwa A Duniya
Jan 05, 2018 03:16Hukumar Kula da Abinci da Ayyukan Noma ta Majalisar Dinkin Duniya "FAO" ta bukaci matsa kaimi a fagen yaki da talauci da masifar yunwa da suke kara habaka a duniya.
-
Kwamitin Tsaron M.D.Duniya Zai Yi Zama Kan Tarzomar Da Ta Kunno Kai A Kasar Iran
Jan 05, 2018 03:11Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da zaman taro na musamman kan tarzomar da ta kunno kai a Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kwanakin baya.