-
Switzerland: An Bude Taron Bada Tallafi Ga 'Yan Rohingya
Oct 23, 2017 07:30A birnin Geneva na kasar Switzerland an bude wani taron muhawara na kasa da daka domin samar da tallafi ga 'yan gudun hijira Rohingya dake gujewa kisan kiyashin da ake musu a kasar Myanmar.
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya "WHO" Ta Tsige Shugaba Robert Mugabe Daga Mukamin Jakadarta
Oct 22, 2017 14:50Babban daraktan Hukumar Lafiya ta Duniya "WHO" ya sanar da tsige shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe daga kan mukamin da hukumar ta nada shi na jakadarta na musamman kan ayyukan jin kai bayan tsananin soke-soke da ta fuskanta musamman daga kungiyoyin kare hakkin bil-Adama.
-
Rasha: Duk Wani Sauyi Cikin Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya Na Iya Kawo Karshenta
Oct 22, 2017 01:50Kasar Rasha ta bayyana cewar ba ta da wani shakku cikin cewa Iran tana ci gaba da aiwatar da dukkanin abubuwan da aka cimma da ita cikin yarjejeniyar nukiliya, tana mai cewa yin sauyi cikin yarjejeniyar yana iya kawo karshenta.
-
John Kerry Ya Zargi Donald Trump Da Haifar Da Rikici Da Tashin Hankali
Oct 22, 2017 01:50Tsohon sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry ya bayyana cewar babu abin da sakonnin da shugaban Amurkan Donald Trump yake rubutawa a shafin Twitter suke haifarwa in ba da rikici da tashin hankali.
-
Shugaban Afganistan Ya Gargadi Kasashen Da Suke Goyon Bayan Ayyukan Ta'addanci A Duniya
Oct 22, 2017 01:43Shugaban Afganistan ya gargadi kasashen da suke goyon bayan ayyukan ta'addanci a duniya; yana mai jaddada cewa lokaci yana zuwa da zasu zame saniyar ware, sannan ya yi tofin Alla tsine kan jerin munanan hare-haren ta'addancin da aka kai kasarsa a cikin 'yan kwanakin nan.
-
G7 Da Kamfanonin Internet Sun Yunkuri Anniyar Toshe Farfaganda Ta'addanci
Oct 21, 2017 02:04Gungun kasashe G7 mafiya karfin tattalin arziki a duniya da mayan kamfanonin internet sun cimma matsaya kan toshe duk wata farfaganda dake da alaka da yada ta'addanci.
-
Amurka Ta Gargadi 'Yan Kasarta Da Suke Cikin Kasar Senegal Da Su Yi Taka- Tsantsan
Oct 20, 2017 03:08Ofishin jakadancin Amurka da ke kasar Senegal ya bukaci 'yan kasar Amurka da suke cikin kasar Senegal da su yi taka- tsantsan sakamakon barazanar ta'addanci da suke fuskanta.
-
Spaniya : Faransa Da Jamus Sun Jadadda goyan Baya Ga Gwamnatin Madrid
Oct 19, 2017 14:21Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da shugaban kasar Faransa Emanuel, sun jadadda goyan bayansu ga gwamnatin Madrid kan rikicin yankin Cataloniya, a yayin da takwaransu na Biegium ke kiran a kai zuciya nesa.
-
Tsohon Ministan Tsaron Amurka: Donald Trump Ba Shi Da Masaniya Akan Duniya
Oct 19, 2017 03:01Tsohon ministan tsaron na Amurka Leon Panetta da akwai harigido da hatsaniya a cikin tunanin shugaban na Amurka Donald Trump.
-
Gwamnatin Rasha Ta Rufe Wasu Manyan Cibiyoyin Kasar Saboda Barazanar Ta'addanci
Oct 18, 2017 15:32Barazanar kaddamar da hare-haren ta'addanci a manyan cibiyoyin Rasha guda shida ciki har da tashoshin jiragen kasa da suke birnin Moscow ta tilasta wa jami'an kasar rufe cibiyoyin da nufin kare bullar hasarar rayukan jama'a.