-
MDD: Aika-Aikan Myammar A Kan Musulmin Rohigya Na Iya Zama Laifin Yaki
Oct 04, 2017 13:53Hukumar kula da hakkokin mata da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar aika-aikan da sojoji da masu tsattsauran ra'ayin addinin Budha suke yi wa musulmin Rohingya na kasar Myammar na iya zama laifin yaki
-
Spain: Yankin Catalonia Na Shirin Shelanta Zama 'Yantacciyar Kasa Nan Da Kwanaki.
Oct 04, 2017 04:25Shugaban yankin na Catalonia Carles Puigdemont ne ya sanar da shirin yankin na shelanta 'yanci a karshen wannan makon ko kuma farkon mako mai zuwa.
-
Sergey Lavrov: Aiki Tsakanin Kasashen Rasha, Iran Da Turikiya Domin Warware Rikicin Syria Yana Da Muhimmanci.
Oct 04, 2017 04:19Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana haka ne a yau laraba tare da jaddada cewa; Na yi imani da cewa aiki a tsakanin kasashen ya samar da sauyi a kasar Syria.
-
Rasha Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Shirin Gudanar Da Gyara A Majalisar Dinkin Duniya
Oct 03, 2017 15:29Shugaban Rasha ya jaddada goyon bayan kasarsa ga shirin aiwatar da gyara a Majalisar Dinkin Duniya.
-
Adadin 'Yan Rohingya dake Kwarara Bangaladash Na Karuwa
Oct 03, 2017 07:22Majalisar Dinkin Duniya ta ce adadin 'yan rohingya dake kwarara zuwa kasar Bangaladash ya soma karuwa a 'yan kwanakin baya bayan nan.
-
Kungiyar Da'esh Ta Dau Alhakin Kai Harin Las Vegas
Oct 02, 2017 12:48Kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ko (IS) ta dau alhakin harin bindiga da kawo yanzu ya hallaka mutane 58 a wani wajen rawa a birnin Las Vegas na Amurka.
-
Unicef Na Bukatar Dala Milyan 76 Don Taimakawa Yaran Rohingya
Oct 02, 2017 12:29Asusun kula da yara kankana na Majalisar Dinkin Duniya cewa da Unicef, ya ce yana bukatar dalar Amurka Milyan 76 domin agazawa yara 'yan kabilar musulmin Rohingya.
-
Akalla Mutane 50 Sun Mutu Sakamakon Musayen Wuta A Las Vegas Na Amurka
Oct 02, 2017 07:53Jami'an 'yan sandan kasar Amurka sun bayyana cewar alal akalla mutane 50 sun mutu kana wasu sama da 100 kuma sun sami raunuka sakamakon musayen wuta da ya faru a birnin Las Vegas na jihar Nevada na Amurka.
-
Myammar Da Bangladesh Sun Cimma Yarjejeniyar Aiki Tare Don Dawo Da 'Yan Gudun Hijiran Rohingya
Oct 02, 2017 07:52Gwamnatocin Bangladesh da Myammar sun cimma yarjejeniyar kafa wani kwamiti na aiki tare da nufin dawo da daruruwan 'yan gudun hijira musulmin Rohingya gida bayan sun gudu daga kisan kiyashin da sojoji da 'yan Buddha suke musu a jihar Rakhine.
-
Da'esh Ta Dauki Alhakin Kai Hari A Kasar Faransa
Oct 02, 2017 03:44Kungiyar 'yan ta'addar ta Da'esh ta sanar da daukar alhakin harin na garin Marseille a jiya lhadi.