-
Yan Ta'adda Daga Kasashen Turai Kimani 2500 Suka Yi Yaki Tare Da'esh A Kasashen Siriya Da Iraqi
Sep 12, 2017 14:27Jami'i mai kula da yaki da ayyukan ta'addanci a kungiyar tarayyar Turai ya bayyana cewa yan ta'adda daga kasashen turai kimani 2500 ne suka je kasashen Siriya da Iraki don yaki a bangaren kungiyoyin yan ta'adda a kasashen
-
Kwamitin Tsaro Na MDD Zai Yi Zama Kan Batun 'Yan Rohingyas
Sep 12, 2017 01:21A wani lokaci, yau Talata ne kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wani zama domin tattauna batun 'yan Rohingyas.
-
MDD Ta Kakabawa Koriya Ta Arewa Sabbin Takunkumai
Sep 12, 2017 01:20Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da gagarimin rinjaye da kudirin Amurka na tsananta wasu jerin sabbin takunkumai kan Koriya Ta Arewa bisa gwajin makamin nukiliyarta na baya baya nan.
-
Shekaru 16 Da Kai Harin Ta'addanci Na 11 Ga Watan Satumba A Amurka
Sep 12, 2017 01:10Shekaru 16 kenan da kai hare-haren 11 ga watan Satumban shekara ta 2001 a wasu wurare a kasar Amurka
-
Amano: Iran Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Nauyin Dake Wuyanta Kan Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 11, 2017 13:22Babban daraktan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) Yokiyo Amano ya sake jaddada cewar Iran tana ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya.
-
MDD : Kisan Kiyashi Ne Akewa Musulmin Rohingyas
Sep 11, 2017 05:30Hukumar kare hakkin bil adama ta MDD ta kalubalanci abunda ta kira misali na kisan kiyashi dake faruwa a kasar Myammar.
-
Mexico: An Sami Karuwar Mutanen Da Suka Mutu Saboda Girgizar Kasa Zuwa 90
Sep 11, 2017 02:54Hukumar bada agaji ta kasar Mexicon "Oaxaca" ta sanar da mutuwar mutane a jiya lahadi saboda girgizar kasar da ta kai girman daraja 8.1.
-
Dan Majalisar Amurka John McCain Ya yi Wa KoreaTa Arewa Barazanar Shafe Ta Daga Doron Kasa
Sep 11, 2017 02:53John McCain wanda shi ne shugaban kwamitin Tsaro a majalisar dokokin Amurkan ya ce; Matukar Korea ta kai wa Amurka ko kawayenta hari,to za a shafe ta daga doron kasa.
-
Gwamnatin Mauritaniya Ta Bayyana Dalilinta Na Hana Tawagar Amurkawa Shiga Cikin Kasarta
Sep 10, 2017 13:51Kakakin gwamnatin Mauritaniya ya bayyana cewa: Rashin bin dokokin kasar Mauritaniya shi ne dalilin da ya sanya mahukuntan kasar suka hana tawagar Amurkawa da ke yaki da bautar da mutane a duniya shiga cikin kasar.
-
'Yan Fafatukar Rohingyas Sun Tsagaita Wuta
Sep 10, 2017 06:23Mayakan dake fafatukar kare musulmin 'yan kabilar Rohingya a yankin Arakan na Myammar sun sanar da tsagaita buda wuta har na tsawan wata guda daga wannan Lahadi.