-
Jamus Na Ra'ayin Warware Rikicin Koriya Ta Arewa Ta Hanyar Diflomatsiyya
Sep 10, 2017 06:23Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, ta ce tana da ra'ayin a samu mafita ta hanyar diflomatsiyya domin warware shirin nukiliya Koriya ta Arewa.
-
Shuwagabannin Kasashen Musulmi Zasu Tattauna Batun Kisan Kiyashi A Kan Musulman Myanmar
Sep 10, 2017 05:40Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammaf Jawad Zareef ya bayyana cewa shuwagabvannin kasashen Musulmi Zasu tattauna batun kisan kiyashin da ake wa musulmin kasar Myanmar a taron kan ci gaban ilmi da fasahan da suke gudanarwa a halin yanzu a kasar Qazakistan.
-
Wakilin MDD A Libiya Ya Yi Suka Kan Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Kasar Ta Libiya
Sep 10, 2017 01:00Wakilin Majalisar Dinkin Duniya a kasar Libiya ya bayyana cewa: Yadda ake samun ra'ayoyi da mahanga mabambanta kan hanyoyin warware takaddamar siyasar Libiya, hakan ya wurga al'ummar kasar cikin rudu kan yadda makomar kasarsu zata kasance a nan gaba.
-
MDD Za Ta Tura Dakarunta Zuwa Kasar Libiya.
Sep 09, 2017 14:29Manzon musaman na MDD a kasar Libiya ya ce nan ba da jimawa ba majalisar za ta tura dakarunta zuwa kasar Libiya
-
Duniya Na Ci Gaba Da Yin Alawadai Kan Kisan Musulmin Rohingya A Kasar Myammar
Sep 09, 2017 14:28Dubun dubatan musulmi ne a kasashen Tunusiya da Sudan suka gudanar da zanga-zangar yin alawadai da yadda ake yiwa musulmi Rohingya kisan gilla a kasar Myammar
-
Gwamnatin Myammar Za Ta Budewa Musulmin Rohingya Sansanoni
Sep 09, 2017 04:20Gwamnatin Birma ko Myammar ta ce za ta bude sansanin don karbar 'yan gudun hijira Rohingya dake kaurewa hare haren da ake kai masu a kasar.
-
Kocin Kwallon Kafan Myammar Yayi Murabus Don Nuna Rashin Amincewa Da Kashe Musulmi
Sep 09, 2017 01:14Dan kasar Iran kana kuma babban kocin kungiyar kwallon kwafa ta kasar Myammar yayi murabus daga aikin don nuna rashin amincewarsa da kisan kiyashin da sojoji da 'yan daba mabiya addinin Buddha suke ci gaba da yi wa musulmin Rohingya na kasar.
-
Amurka Ta Bukaci A Kada Kuri'ar Kakabawa Koriya Ta Arewa Sabbin Takunkumi
Sep 09, 2017 01:14Amurka, a hukumance, ta bukaci a gudanar da zaman Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya don kada kuri'a kan daftarin kudurin da ta gabatar don kakabawa Koriya ta Arewa sabbin takunkumi saboda gwajin makaman nukiliya da ta yi kwanakin baya.
-
MDD : Adadin Musulmin Rohingya Da Suka Mutu Ya Haura Dubu
Sep 08, 2017 04:21Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wasu alkalumma dake cewa yawan musulmi 'yan Rohingya da suka rasa rayukansu a hare-haren da sojojin kasar Myanmar suke kai masu ya haura dubu guda.
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Zargin Kasar Iran Da Goyon Bayan 'Yan Ta'adda
Sep 08, 2017 02:08A ci gaba da gudanar da bakar siyasarsa ta kiyayya da Jamhuriyar Musulunci ta Iran; shugaban kasar Amurka Donald Trump ya zargi kasar Iran da goyon bayan 'yan ta'adda a yankin gabas ta tsakiya.