-
MSF Ta Kalubalanci Yadda Ake Gallazawa Bakin Haure A Libiya
Sep 07, 2017 06:24Kungiyar likitoci ta kasa da kasa ta bayyana damuwarta akan yadda ake gallazawa bakin hauren dake kokarin shiga turai ta tekun Bahar Rum.
-
NATO:Ya Zama Wajibi A Kara Matsin Lamba Ga Kasar Korea Ta Arewa
Sep 07, 2017 02:05Kungiyar tsaro ta NATO ta bukaci ayi karin matsin lamba ga kasar korea ta arewa.
-
Amnesty International Ta Soki Kasar Bahrain Game Da Take Hakin Bil-Adama
Sep 07, 2017 02:05Kunyiyar Amnesty International ta soki kasar Bahrain game da rashin aiki da alkawarin da ta dauka na mutunta hakin bil-adama.
-
Netanyahu Ya Fasa Kwai: Alaka Maras Tamka Tsakanin "Isra'ila" Da Kasashen Larabawa
Sep 07, 2017 01:27A wata ganawa da yayi jiya da Laraba da ma'aikatan ma'aikatar harkokin wajen haramtacciyar kasar Isra'ila, firayi minista Benjamin Netanyahu ya sake fasa kwai inda yayin da ya ke bayanin irin gagarumin sauyin da aka samu cikin alakar "Isra'ilan" da kasashen larabawa ya bayyana alakar a matsayin wata alaka maras tamka tsawon tarihi.
-
Hukumar Abinci Ta Duniya Ta "WFP" ta Bukaci Tallafawa 'Yan Gudun Hijirar Kasar Myanmar
Sep 06, 2017 14:27Hukumar da ke Kula da Shirin Wadata Duniya da Abinci ta World Food Programme ta bukaci gabatar da taimako domin tallafawa al'ummar musulmin kasar Myanmar da suke gudun hijira a kasar Bangaledesh.
-
Gwamnatin Myammar Na Dasa Nakiyoyi A Kan Iyakan Kasar Da Bangladesh Don Hana Musulmi Gudu
Sep 06, 2017 06:38Rahotanni daga kasar Myammar na nuni da cewa mahukutan kasar na ci gaba da daddasa nakiyoyi a kan yankunan da suke kan iyakan kasar da kasar Bangladesh don hana dubun dubatan musulmin kasar da suke gudu zuwa Bangladesh don tsira da kisan kiyashin da ake musu, samun damar shiga kasar ta Bagladesh.
-
'Yan Sandan Spain Da Moroko Sun Kama Wasu Manyan 'Yan Ta'adda
Sep 06, 2017 06:38'Yan sandan kasashen Spain da Moroko sun yi awun gaba da wasu 'yan Moroko su biyar da wani dan Spain guda da ake zargi da kasantuwa cikin 'yan kungiyar ta'addancin da suke kashe mutane da kuma sare kansu.
-
Wata Kungiyar Bada Agaji Ta Bayyana Aniyar Zuuwa Tekun Bengal Don Tallafawa Musulman Ruhinga
Sep 06, 2017 05:44Wata kungiyar bada agaji a yanken Tekun Medeteranina ta bayyana aniyarta na zuwa tekun Bengali don taimakawa musulmi ruhinga wadanda suke tserewa daga kasar Myanmar zuwa kasar Bangladesh.
-
Majalisar Dinkin Duniya Zata Ladabtar Da Duk Wanda Yake Hana Aiwatar Da Sulhu A Mali
Sep 06, 2017 05:41Kwamitin tsaro na MDD ya kafa majalisa mai kula da duk wanda yake kafar ungulu da yerjejeniyar sulhun ta kasar Mali na shekara ta 2015.
-
MDD : 'Yan Rohingya 123,600 Sukayi Gudun Hijira A Bangaladash
Sep 05, 2017 10:32Wasu alkaluma da Majalisar Dinkin Duniya tafitar sun nuna cewa musulmin Rohingya kimanin dubu dari da ashirin da biyar ne suka tsere daga kasar Myammar domin yin gudun hijira a kasar Bangaladash.