-
ISESCO Ta Bukaci A Kwace Lambar Nobel Da Aka Bai Wa Suu Kyi
Sep 05, 2017 06:51Kungiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ISESCO ta bukaci da kwace lambar nobel ta zaman lafiya da aka bai wa firayi minstar kasar Myanmar Aung San Suu Kyi da aka ba ta a cikin 1991.
-
Kungiyar Tsaro Ta NATO Ta Yi Allah Wadai Da Gwajin Makaman Kare Dangi Na Koriya Ta Arewa
Sep 04, 2017 14:41Babban sakatarin kungiyar tsaro ta NATO Jens stoltenberg ya yi Allah Wadai da gwajin makaman Nukiliya wanda kasar Koreya ta Arewa ta gudanar a jiya Lahadi
-
Sharhi: Kisan Musulmi Fiye Da 2000 A Cikin Mako Guda A Kasar Myanmar
Sep 04, 2017 07:45Kungiyoyin kare hakkin bil adama da dama ne suke bin diddigin abin da yake faruwa na kisan kiyashin da ake yi wa musulmi 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar, musamman ma a cikin kwanakin nan da lamarin yake kara tsananta.
-
Kwamitin Tsaron MDD Zai Yi Zaman Gaggawa Kan Gwajin Makaman Nukiliyan Koriya
Sep 04, 2017 06:17A wani lokaci a yau din nan ne ake sa ran kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da wani zama na gaggawa don dubi cikin gwajin makaman nukiliya da kasar Koriya ta arewa ta yi a shekaran jiya.
-
Babban Sakataren MDD Ya Bukaci Samun Zaman Lafiya Da Sulhu A Kasar Kamaru
Sep 04, 2017 01:55Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci mahukuntan kasar Kamaru da su kara matsa kaimi a fagen wanzar da zaman lafiya da sulhu a duk fadin kasar.
-
Jiragen Yakin Kawancen Amurka Sun Kashe Mutane 14 A Garin Rakka
Sep 03, 2017 14:25Masu rajin kare hakin bil-adama na kasar Siriya sun bayyana cewa harin da jiragen yakin kawancen Amurka suka kai garin Rakka ya kashe fararen hula 14.
-
Kungiyar NATO Ta Yi Allawadai Da Gwajin Makaman Kare Dangi Da Koriya Ta Arewa Tayi
Sep 03, 2017 14:24Sakatare Janar na kungiyar tsaron NATO yayi Allah wadai da gwajin makaman kare dangin da kasar Koriya ta arewa ta yi
-
Koriya Ta Arewa Ta Yi Gwajin Makamin Nukiliya Na Shida
Sep 03, 2017 02:04Koriya ta Arewa ta sake gwajin wani makami nukiliya, wanda shi ne karo na shida, kamar yadda gwamnatin Japon ta tabbatar bayan jin girgiza kasa mai karfi maki 6,3 da sanyin safiyar yau Lahadi.
-
Rasha Ta Zargi Amurka Da Keta Tsarin Diflomasiyya
Sep 03, 2017 02:02Kasar Rasha ta zargi Amurka da keta kariya diflomasiyya ta hanyar kai samame a ginin tawagar kasuwancinta a birnin Washington.
-
Rasha Ta Ja Kunnen Amurka Dangane Da Siyasar Kiyayya Da Take Nuna Mata
Sep 02, 2017 06:24Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewar kasar Rasha za ta mayar da kakkausan martani ga matakan nuna kiyayya da Amurka take dauka a kan kasarsa a daidai lokacin da kai ruwa ranar da kasashe biyu suke yi ke ci gaba da kamari.