-
MDD Ta Nuna Damuwarta Dangane Da Halin Da Musulman Myammar Suke Ciki
Sep 02, 2017 06:24Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana tsananin damuwarsa dangane da ci gaba da take hakkokin musulmin Rohingya na kasar Myammar da mahukuntan kasar suke yi wanda hakan na kara sanya musulmin cikin mawuyacin hali.
-
Shugaban Kasar Turkiyya Ya Ce: Kungiyar NATO Tana Taimakon 'Yan Ta'addan Da'ish
Sep 01, 2017 23:23Shugaban kasar Turkiyya ya yi furuci da cewa: Wata kasa daga cikin kungiyar tsaro ta NATO ta taka gagarumar rawa a fagen mallaka wa kungiyar ta'addanci ta Da'ish makamai a kasashen Iraki da Siriya.
-
A Yau Ne Ake Gudanar Da Idin Babban Salla A Mafi Yawan Kasashen Duniya
Sep 01, 2017 06:49Al'ummar Musulmi Na Gudanar Da Sallar Idin layya a mafi yawan kasashen duniya, tare da gudanar da shagulgulan sallah.
-
IAEA: Iran Tana Ci Gaba Da Girmama Yarjejeniyar Nukiliyan 2015
Aug 31, 2017 13:25Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) ta sanar da cewa Iran tana ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da ita a shekara ta 2015 don haka babu wata bukatar binciken barikokin sojinta.
-
Kungiyar Kasashen Musulmi Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Musulmi A Myanmar
Aug 31, 2017 08:17Kungiyar kasashen musulmi ta fitar da wani bayani da ke yin tir da Allah wadai da kakkausar murya dangane da kisan kiyashin da ake yi wa msuulmi a kasar Myanmar.
-
Musulmi Mahajjata Fiye Da Miliyon Biyu Ne Suka Fara Aikin hajji A Mina
Aug 31, 2017 01:56A jiya laraba ne maniyyata hajjin bana fiye da miliyon biyu ne suka kwarara daga Makka zuwa mina don raya ranar tarwiya da kuma fara aikin hajjin bana,
-
Alkawarin Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ga Al'ummar Palasdinu
Aug 31, 2017 00:24A ganawarsa da iyalan mutanen da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila a yammacin ranar Talatar da ta gabata a garin Ramallah na Palasdinu: Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi alkawarin cewa: Majalisar Dinkin Duniya zata dauki matakan kawo karshen irin azaba da tarin matsalolin da al'ummar Palasdinu suke ciki.
-
Saudiyya : An Shiga Aikin Hajji Gadan-gadan
Aug 30, 2017 12:19Al'hazai da suka taru a Saudiyya domin sauke farali a bana, sun shiga aikin hajji gadan-gadan a yau Laraba.
-
MDD : Demokradiyya Na Cikin Tsaka Mai Wuya A Venezuela
Aug 30, 2017 11:56MDD ta bayyana matukar damuwa akan abunda ta kira tsaka mai wuya da tsarin demokuraddiya yake ciki a kasar Venezuella.
-
Koriya Ta Arewa Za Ta Ci Gaba Da Harba Makamai Masu Linzami
Aug 30, 2017 10:32Shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-Un ya sha alwashin ci gaba da harba makamai masu linzami ta kan Japon, tare da jadadda cewa harbin na ranar Talata data gabata tsomin tabi ne.