-
Jamus Ta Bayyana Taimakon Da Take Bayarwa Na Bunkasar Kasashen Afirka
Aug 30, 2017 00:52Shugabar gwamnatin Jamus ta tabbatar da taimakon da take bayar wa na bunkasar kasashen Afirka da nufin magance matsalar kwararar bakin haure zuwa kasashen Turai.
-
Macron: Faransa Za Ta Ci Gaba Da Yin Aiki Da Yarjejeniya Kan Shirin Iran Na Nukiliya
Aug 29, 2017 07:37Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya jaddada cewa, kasarsa za ta ci gaba da yin aiki da yarjejeniyar da aka cimmawa kan shirin Iran na Nukiliya.
-
Hukuncin Daurin Shekaru 16 Kan Wani Da Ya Kai Wa Musulmi Hari A Amurka
Aug 29, 2017 07:37Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.
-
Iran Ta Bayyana Tsananin Damuwa Kan Halin Da Musulman Rohingya Suke Ciki A Myammar
Aug 29, 2017 01:11Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana tsananin damuwarta dangane da halin kuncin da musulmin Rohingya na kasar Myammar suke cikin biyo bayan ci gaba da dirar mikiyan da mahukunta suke musu a kasar.
-
MDD: Yanayin Kasar Libiya Lamari Ne Mai Tada Hankali Ainun
Aug 29, 2017 01:10Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana tsananin damuwarta dangane da yanayin da kasar Libiya ta ke ciki duk kuwa da kokarin da kasashen makwabta suke yi wajen kyautata yanayin tsaro a kasar.
-
Tashar CNN Ta Kamanta Trump Da Sarakunan Kama Karya
Aug 28, 2017 07:56Tashar talabijin ta CNN ta kasar Amurka, ta kamanta shugaban kasar Donald Trump da sarakauna masu mulkin kama karya.
-
Addinin Muslunci Na Bunkasa Cikin Sauri A Australia
Aug 28, 2017 07:56Wasu rahotanni sun yi nuni da cewa addinin muslunci shi ne addinin da ya fi saurin yaduwa a makarantun jahar New South Wales a kasar Australia.
-
Paparoma Ya Bukaci A Kare Hakkokin Musulmi A Myanmar
Aug 28, 2017 07:53Paparoma Francis Jagoran kiristoci mabiya darikar katolika ya yi kira da a kare hakkokin musulmi 'yan kabilar rohingya a kasar Mayanmar.
-
Taron Shugabannin Afirka Da Turai Kan Matsalar Kwararar Bakin Haure
Aug 27, 2017 23:25A wani lokaci, a wannan Litini ce wasu shugabannin bakwai na kasashen Afirka da na Turai ke fara wani taro a birnin Paris kan matsalar kwararar bakin haure.
-
An Kashe Yansanda Kimani 100 A Rikicin Kasar Brazil A Shekara ta 2017
Aug 27, 2017 07:18Majiyar gwamnatin kasar Brazil ta bayyana cewa daga farkon wannan shekara ta 2017 ya zuwa yanzu an kashe jami'an yansandan kasar kimani 100 a cikin rikice-rikicen kasar.