-
Iraki: "Yan ta'addar Da'esh Masu Yawa Sun Halaka A rewacin Kasar
Jun 21, 2017 07:27A wani hari da jami'an tsaron kasar ta Iraki su ka kai a yankin Salahuddin, sun halaka 'yan kungiyar Da'esh 12.
-
‘Yan Sandan Amurka Ba Su Amince Da Kisan Musulma A Matsayin Ta’addanci Ba
Jun 21, 2017 01:20'Yan sandan Amurka a jahar Virginia sun ki amincewa da kisan da aka yi wa wata budurwa musulma a matsayin aikin ta’addanci.
-
An Zargi Jami'an Gwamntin D/Congo Da Taimakawa 'Yan Tawaye
Jun 20, 2017 13:38Babban Kwamishinan Hukumar Kare Hakin bil-Adama na MDD ya zarki Jami'an Gwamntin Jumhoriyar Demokaradiyar Congo da taimakawa 'yan tawaye da makamai
-
Za'a Kori Sojojin Kongo Daga Cikin Tawagar (MINUSCA)
Jun 20, 2017 01:12A wani lokaci, yau Talata ne ake sa ran sakatare janar na MDD, Antonio Guterres, zai sanar da korar wasu sojojin kasar Kongo 600 dake aiki a cikin tawagar wanzarda zamen lafiya ta (Minusca) a Jamhuriya Afrika ta Tsakiya.
-
MDD Ta Bukaci Magance Rikicin Djibouti Da Eritrea Ta Hanyar Shawarwari
Jun 20, 2017 01:10Kwamitin tsaro na Majalisar dinkin duniya, ya bukaci kasashen Djibuti da Eritrea da su magance rikicin Iyakokinsu ta hanyar shawarwari.
-
Musulmi Birtaniya Sun Bukaci Mahukuntan Kasar Da Su Kare Wuraren Ibada
Jun 19, 2017 13:03Majlaisar musulmin kasar Birtaniya ta bukaci mahukuntan kasar da su dauki matakan kare wuraren ibada da suka hada da masallatai da kuma cibiyoyin musulmi.
-
Mutane Da Dama Suka Ji Rauni Bayan da Wata Motar Bus Ta Hau Kansu A London
Jun 19, 2017 02:22Mutane da dama ne suka ji rauni a lokacin da wata motar Bus ta hau kan mutane wadanda suke barin wani masallaci a arewain London a safiyar yau Litinin.
-
Rasha Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Cuba Kan Takunkuman Da Amurka Ta Dora Mata
Jun 19, 2017 02:22Gwamnatin kasar Rasha ta bayyana goyon bayanta ga kasar Cuba dangane da sabbin takunkuman da gwamnatin shugaba Donal Trump ta dora mata. Ta kuma bayyana hakan a matsayin bude wani yanayi na cacan baki tsakanin kasashen biyu.
-
An Fara Zanga Zangar Ranar Qudus Ta Duniya A Birnin London
Jun 19, 2017 02:20An gudanar da zanga zangar ranar Qudus ta duniya a birnin London na kasar Britania a jiya Lahadi.
-
Mutane 62 Suka Mutu A Gobara Daji a Portugal
Jun 18, 2017 09:59Hukumomi a Portugal sun ce a kalla mutane 62 ne suka mutu a mummun gobara gandun daji data aukawa yankin Leiria a tsakiyar kasar.