-
Birtaniya: An Sake Kame Wani Mutum Da Ke Da Alaka Da Harin Manchester
May 27, 2017 07:34Jami'an tsaron kasar Birtaniya sun sanar da kame mutum na 11 da ake zargi da hannu a harin birnin Manchester.
-
Sharhi: Sabuwar Alakar Trump Da Saudiyya; Babbar Barazana Ce Ga Zaman Lafiyar Duniya
May 27, 2017 01:21A jiya Juma'a ce jaridar New York Times ta kasar Amurka ta buga wata makala da ministan harkokin wajen kasar Iran, Muhammad Jawad Zarif ya rubuta mai suna: "Kyawawan Makamai, Ba Za Su Tabbatar Da Zaman Lafiyar Gabas Ta Tsakiya Ba" a matsayin mayar da martani ga yarjejeniyar makamai da aka kulla tsakanin Amurka da Saudiyya a kwanakin baya.
-
Shugaban Amurka Ya Kasa Samun Daidaiton Baki Da Takwarorinsa Na G7
May 26, 2017 13:48Shugaban kasar Amurka Donal Trump da tokororinsa na kungiyar G7 Ta Kasashe mafi karfin tattalin arziki a duniya sun fara taro a birnin Sicily na kasar Italia a yau Jumma'a kuma tun jiya sabani ya fara bayyana a tsakaninsu kan matsaloli da dama.
-
Rasha Ta Bukaci 'Yan Kasarta Su Guji Zuwa Biritaniya
May 26, 2017 04:51Rasha ta bukaci 'yan kasarta dasu guji zuwa Biritaniya saboda barazana ta'addanci a kasar bayan harin da ya yi sadadin mutuwar mutane 22 da kuma raunana wasu 75 a Manchester.
-
Amurka : Kotu Ta Tabbatar Da Yin Watsi Da Dokar Baki Ta Trump
May 26, 2017 04:23Kotu a Amurka ta tabbatar da yin watsi da dokar baki ta shugaba Donald Trump, wanda ya kasance kuma babban koma koma baya ga gwamnatin.
-
Rasha: An Gano Maboyar Kera Bama-bamai Ta Kungiyar Da'esh A Birnin Moscow.
May 26, 2017 02:15Jami'an tsaron kasar Rasha, wacce ta yi wannan sanarwa ta kuma kame mutane hudu da su ke da alaka da kungiyar ta'addancin ta Da'esh.
-
Iraki: Amurka Ta Sanar Da Kashe Fararen Hula Fiye Da 100
May 26, 2017 02:14A jiya alhamis ne Amurkan ta sanar da kashe fiye da fararen hula 100 a gundumar Nainawa.
-
Kungiyar OPEC Ta Sanar Da Tsawaita Rage Man Da Take Hakowa Na Tsawon Wata Tara
May 25, 2017 13:39Kungiyar Kasashe masu arzikin man fetur ta duniya (OPEC) ta sanar da tsaiwata wa'adin rage yawan man da ta ke hakowa a kowace rana har na tsawon watanni 9 masu zuwa wato zuwa watan Maris 2018 dan ci gaba da daidaita farashin man a kasuwar duniya da kuma matsalolin da ake fuskanta na faduwar farashin.
-
'Yan Sandan Libiya Sun Kama Mahaifin Wanda Ya Kai Harin Ta'addanci Manchester
May 25, 2017 13:38'Yan Sandan kasar Libya sun kama mahaifin matashin da ake zargi da kai harin ta'addanci cibiyar raye-raye ta Manchester Arena da ke birnin Manchester na kasar Ingila da yayi sanadiyyar mutuwar mutane 22 da raunana wasu da dama.
-
Kungiyar NATO Za Ta Shiga Kawancen Yaki Da IS
May 25, 2017 06:46Kungiyar tsaro ta NATO ta ce za ta shiga kawancen kasa da kasa na yaki da kungiyar 'yan ta'adda ta IS, aman ba zata shiga yaki ba kai tsaye.