-
Takun Tsaka Tsakanin Amurka Da Biritaniya Kan Harin Manchester
May 25, 2017 06:45An shiga wani takun tsaka tsakanin Amurka da kasar ta Biritaniya akan wasu bayanai da jaridu suka wallafa a Amurka kan harin ranar Litini wanda ya hallaka mutane 22 tareda raunana wasu 59 a Manchester.
-
Dubban Mutane Suna Gudanar Da Zanga-Zangar La'antar Trump A Belgium
May 25, 2017 02:23Dubun-dubar jama'a ne suke gudanar da gangami da zanga-zanga a birnin Brussels da ma wasu biranan kasar Belgium, inda suke la'antar shugaban Amurka Donald Trump, tare da nuna rashin amincewarsu da zuwansa a kasarsu.
-
Kasashen Rasha, Iran, Iraki Da Syria Sun Tattauna Kan Batutuwa Na Tsaro
May 25, 2017 02:22Shugabannin majalisun tsaro na kasashen Rasha, Iran, Iraki da Syria, sun gudanar da zaman tattaunawa kan ayyukan hadin gwaiwa a tsakaninsu a kan batutuwa na tsaro.
-
Birtaniya: Musulmi Sun Nuna Alhini A Kan Harin Manchester
May 25, 2017 02:21Musulmin kasar Birtaniya sun nuna alhininsu dangane da harin da ta’addancin da aka kai a birnin Manchester tare da kashe jama’a.
-
Majalaisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Matsalar 'Yan Gudun Hijirar Kasar Burundi
May 24, 2017 14:22Kakakin Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan yadda matsalolin tashe-tashen hankula suke ci gaba da tilastawa jama'a yin gudun hijira a kasar Burundi.
-
Kungiyar Tsaro Ta NATO Ta Bukaci Daukan Kwararan Matakan Yaki Da Kungiyar Da'ish
May 24, 2017 14:20Babban sakataren Kungiyar tsaro ta NATO ya bukaci daukan kwararan matakan yaki da Kungiyar ta'addanci ta Da'ish.
-
Biritaniya : An Cafke Mutum Uku Bayan Harin Manchester
May 24, 2017 06:38Yan sanda a Biritaniya sun sanar da cafke mutane uku da ake zargi da hannu a harin kunar bakin waken birnin Manchester.
-
Karon Farko Dan Afrika Ya Zama Shugaban Hukumar WHO
May 24, 2017 06:37An zabi dan asalin kasar Habasha Tedros Adhanom Ghebreyesus a matsayin sabon shugaban hukumar lafiya ta duniya, wanda kunm ahakan ya kasance na farko da wani dan Afrika ya rike wannan mukami mai matukar mahimmanci a MDD.
-
Yansanda A Kasar Britania Sun Gano Sunan Mutumin Da Ya Kai Hari A Birnin Manchester
May 24, 2017 01:52Yansanda a kasar Britania sun bayyana cewa sun gano sunan mutumi da ya kai harin kunan bakin wake a safiyar jiya Talata a wani wuri a birnin Manchester.
-
Ministan Harakokin Wajen Rasha : Ta'addanci Barazana Ce Ga Tsaron Duniya
May 23, 2017 13:37Ministan tsaron kasar Rasha ya bayyana cewa ta'addanci ya kutsa cikin kasashe masu yawa kuma a yankuna daban daban musaman a yankin gabas ta tsakiya da kuma hakan ke barazana ga tsaron Duniya