-
An Kame Wani Matashi Mai Shekaru 23 Kan Zarkin Sa Da Harin Manchester
May 23, 2017 13:36Jami'an 'Yan Sandar Birtaniya Sun Sanar Da Kame Mutune guda da ake zarki da hanu a harin ta'addanci na garin Manchester
-
Biritaniya : Mutane 22 Suka Mutu A Harin Manchester
May 23, 2017 06:49Kawo yanzu, mutane 22 ne aka tabbatar da mutuwarsu, yayin da kusan 60 suka jikkata, sakamakon harin da aka kai a birnin Manchester na kasar Birtaniya.
-
Koriya Ta Kudu : Park Geun-hye Ta Gurfana gaban Kotu
May 23, 2017 06:48Tsohuwar shugabar Koriya ta Kudu Park Geun-hye ta musanta laifukan da ake tuhumarta da da aikatawa a yayin da ta gurfana gaban kotun birnin Seoul a yau Talata.
-
An Hallaka Shugaban Kungiyar 'Yan Mafia Ta Kasar Italiya
May 23, 2017 01:21Rahotanni daga kasar Italiya sun bayyana cewa an bindige shugaban kungiyar 'yan Mafia ta kasar Giuseppe Dainotti har lahira a lokacin da yake yawo a kan keke a tsibirin Sicily a wani abu da ake ganinsa a matsayin ci gaba irin kashe-kashen da ke faruwa a kasar.
-
Akalla Mutane 19 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Wasu Abubuwa A Birnin Manchester
May 23, 2017 01:20Rahotanni daga birnin Manchester na kasar Ingila sun bayyanar cewar alal akalla mutane 19 sun rasa rayukansu kana wasu kuma kimanin 50 sun sami raunuka sakamakon fashewar wasu abubuwa a cibiyar raye-raye ta Manchester Arena da ake ganin wani hari ne na ta'addanci.
-
Shugaban Kasar Venezuela Nicholas Maduro Ya yi Kakkausar Suka Ga Shuban Amurka
May 22, 2017 14:42Shugaban na kasar Venezuela ya soki Amurka da shugabanta ne saboda makarkashiyar da ta ke kitsawa kasarsa.
-
Koriya Ta Arewa Ta Sake Gwajin Makami Mai Linzami
May 22, 2017 08:49Koriya ta Arewa ta sake gwajin wani makamai mai linzami mai cin matsakaicin zango duk da tsauraren takunkuman da Amurka da MDD ke kakaba mata akan hakan.
-
Trump Ya Isa Isra'ila A Ci Gaba Da Ran Gadinsa Na Farko
May 22, 2017 08:45A ci gaba da ran gadinsa na farko a wasu kasahen duniya, shugaban Donald Trump na Amurka ya isa Isra'ila a yau Litinin.
-
MDD Ta Bukaci Sakin Dukkanin Bakin Haure Da Ake Tsare Da Su A Kasar Libiya
May 22, 2017 01:48Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta kan irin mummunan halin da bakin haure da 'yan gudun hijira masu neman mafaka suke ciki a wajajen da ake tsare da su a kasar Libiya.
-
MDD Ta Bukaci Kawo Karshen Tashe-Tashen Hankula A Kasar Libiya
May 21, 2017 07:42Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira ga dukkanin bangarorin da suke fada da juna a Libiya musamman a kudancin kasar da su dauki matakin sulhunta junansu da nufin samun zaman lafiya da sulhu.