-
Yan Adawa A Venezuela Suna Ci Gaba Da Zanga-Zangar Nuna Kin Jinin Gwamnatin Kasar
May 21, 2017 07:41Masu adawa da gwamnatin Venezuela suna ci gaba da gudanar da zanga-zanga a sassa daban daban na kasar.
-
Sharhi: Matsayin Kasar Saudiyya Wajen Cimma Siyasar Amurka A Gabas Ta Tsakiya
May 21, 2017 01:26A jiya Asabar 20, Mayun 2017 ne shugaban Amurka Donald Trump ya isa birnin Riyadh, babban birnin kasar Saudiyya a ziyararsa ta farko zuwa wata kasa ta waje tun bayan da ya dare karagar mulkin kasar Amurkan.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Wajabcin Kawo Karshen Mamaye Yankunan Palasdinawa
May 20, 2017 07:15Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da ta kawo karshen mamaye yankunan Palasdinawa da take yi.
-
Shugaban Sudan Ya Janye Aniyarsa Ta Halartar Taron Saudiyya Da Trump
May 19, 2017 13:23Shugaban kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ya sanar da janyewarsa daga gayyatar da sarkin Saudiyya yayi masa na ya halarci kasar don ganawa da shugaban kasar Amurka Donald Trump wanda zai fara ziyarar aiki a kasar Saudiyya a gobe Asabar.
-
Sabon Shugaban Faransa Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yakar 'Yan Ta'adda A Mali
May 19, 2017 13:22Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa ta ci gaba da yakar 'yan ta'adda a kasar Mali da sauran kasashen yankin Sahel da suke fama da bala'in ayyukan ta'addancin kungiyoyin 'yan ta'addan masu ikirarin kishin Musulunci.
-
Jami'an Tsaron Italiya Sun Tseratar Da 'Yan Ci-Rani Fiye Da 2000 Daga Nutsewa
May 19, 2017 01:03Jami'an tsaron kasar Italiya masu gadin iyakokin ruwan kasar sun tseratar da wasu 'yan ci-rani fiye da 2000 da suke hankoron tsallaka wa zuwa cikin kasar ta Italiya ba bisa ka'ida ba,a lokacin da igiyar ruwa take neman kifan da kananan jiragen ruwan da ke dauke da su.
-
Gargadi Ga Nahiyar Turai A Dangane Da Komowar 'Yan Ta'adda Daga Syria Da Iraki
May 19, 2017 01:03Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa kimanin kashi 40 zuwa 50 cikin na 'yan ta'addan ISIS da ke cikin kasashen Syria da Iraki sun bar yankunan da suke karkashin ikonsu.
-
Kotun Kolin Brazil Ta Amince A Binciki Shugaban Kasar Kan Zargin Cin Hanci
May 19, 2017 01:03Babbar kotun kolin kasar Brazil ta amince da a gudanar da bincike a kan zargin cin hanci da rashawa da ake yi a kan shugaban kasar, Michel Temer.
-
Faransa : Macron Zai Ziyarci Sojojin Kasarsa A Mali
May 18, 2017 10:41A gobe Juma'a ne ake sa ran shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron zai ziyarci sojojin kasarsa dake jibge a kasar Mali.
-
Amurka : Trump Zai Yi Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 18, 2017 09:40Amurka ta ce zata yi aiki da yarjejeniyar nukiliyar da mayan kasashen duniya suka cimma da Iran karkashin gwamnatin tsohon shugaba Barack Obama.