-
An Nada Mai Gabatar Da Kara Na Musamman Don Binciken Dangantakar Rasha Da Trump
May 18, 2017 02:30Ma'aikatar Shari'a ta kasar Amurka a jiya Laraba ta ayyana mai gabatar da kara na musamman don binciken gano irin dangantakar da ke tsakanin tawagar yakin neman zaben Donal Trump shugaban kasar ta Amurka da kuma gwamnatin kasar Rasha a zamen shekara ta 2016.
-
An Kara Yawan Kame Kamen Yan Gudun Hijira A Kasar Amurka
May 18, 2017 02:07Hukumar kula da yan gudun hijira a kasar Amurka ta bayyana cewa an kara yawan kame kamen yan gudun hijira a kasar a cikin watannu ukku na fadko na shugaba Donal Trump.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Sanar Da Sabin Manbobin Gwamnatinsa
May 17, 2017 14:21Babban Saktaren Fadar Elysee ya sanar da sunayen manbobin sabuwar Gwamnatin kasar Faransa
-
Putin Ya Ce Trump Bai Baiwa Lavrov Bayyanan Sirri Ba
May 17, 2017 14:20Shugaban Kasar Rasha yayi watsi da zarkin cewa Shugaban kasar Amurka ya baiwa Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov bayyanan Sirri
-
Bayanai Na Ci Gaba Da Fitowa Kan Dalilin Korar Shugaban FBI Da Trump Yayi
May 17, 2017 01:21Bayanai na ci gaba da fitowa dangane da dalilan da suka sanya shugaban Amurka Donald Trump ya kori shugaban Hukumar Kula Da Manyan Laifuffuka ta Amurkan (FBI) James Comey a kwanakin baya da har ya zuwa yanzu yake ci gaba da fuskantar mayar da martani.
-
Kasar Italiya Zata Kara Taimakawa Libiya A Fagen Yaki Da Fataucin Bakin Haure
May 16, 2017 07:45Gwamnatin Italiya ta gabatar da tallafin jiragen ruwan sintiri guda hudu ga kasar Libiya da nufin shawo kan matsalar fataucin bakin haure zuwa kasashen yammacin Turai ta hanyar teku.
-
Kwamitin Tsaro Zai Dauki Matakai Kan Koriya Ta Arewa
May 16, 2017 01:16Kwamitin tsaro na MDD ya yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da gwajin makamin mai linzamin da Koriya ta Arewa ta yi a baya bayan nan, tare da shan alwashin daukan kwararan matakai kan gwamnatin ta Pyongyang.
-
Amurka : Ana Zargin Trump Da Kwarmatawa Rasha Bayanai
May 16, 2017 01:15Shugaba Donald Trump na Amurka na fuskantar wani babban zargi, na cewa ya fallasawa Rasha da wasu bayanai wanda ba kasafai ake son kowa ya san da su ba.
-
Yancin Mallakar Bindiga A Amurka Na Ci Gaba Da Hallaka Jama'a
May 15, 2017 14:42Cibiyar da ke bin diddigi kan hare-haren wuce gona da iri da ake kai wa a kasar Amurka ta sanar da cewa: Hare -haren wuce gona da iri da aka kai a sassa daban daban na kasar Amurka sun yi sanadiyyar mutuwa tare da jikkatan mutane da yawansu ya kai 108 a cikin sa'o'i 24 da suka gabata.
-
Taron Tattalin Arziki Tsakanin Rasha Da Duniyar Musulmi
May 15, 2017 07:57Gwamnatin kasar Rasha ta sanar da cewa wakilai daga kasashe 50 ne na duniya za su halarci taron tattalin arziki tsakain Rasha da duniyar musulmi a Qazan.