-
Martanin Duniya Kan Gwajin Makami Mai Lizzami Na Korewa Ta Arewa
May 15, 2017 01:56Jakadan Kasar Amurka a MDD ya bayyana kwajin makami mai lizzamin da kasar korewa ta Arewa ta yi a matsayin rashin hankalin Shugaban kasar bayan zaben baya bayan nan da aka yi a makwabciyar kasar wato Korewa ta kudu.
-
Jam'iyar CDU Ta Lashe Zaben Yankin Da Ya Fi Yawan Jama'a A Jamus
May 15, 2017 01:55Jam'iyyar masu ra'ayin 'yan mazan jiya ta shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta samu gagarumin rinjaye a zaben fitacciyar jihar North Rhein Westphalia da ya gudana a wannan Lahadi.
-
Sharhi: Shugaban Amurka Da Ministan Tsaron Saudiyya Su Ne Mafiya Hatsarin Mutane A Duniya
May 15, 2017 01:11An bayyana shugaban kasar Amurka Donald Trump da kuma yariman yarima mai jiran gado kana ministan tsaron kasar Saudiyya a matsayin mafiya hatsarin mutane ga tsaro da zaman lafiyan duniya.
-
Sabon Shugaban Kasar Faransa Ya Shiga Fadar Elysee
May 14, 2017 07:45Sabon shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya shiga fadar Elysee da ke birnin Paris, inda ya yi rantsuwar kama shugabancin kasar.
-
An Sanar Da Lokacin Yin Zaben Shugaban Kasa A Venezuela
May 14, 2017 02:06Shugaban Kasar Venezuela ya sanar da cewa a cikin wannan shekara ta 2018 ne za a yi sabon zaben shugaban kasa.
-
Independent: Trump Da Bn Salman Su Ne Mutane Mafiya Hatsari Ga Duniya
May 13, 2017 14:41Jaridar Independent ta kasar Birtaniyya ta bayyana shugaban kasar Amurka Donald Trump da Yariman yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bn Salman a matsayin mutane biyu da suka fi hatsari a duniya.
-
Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Siyasar Donald Trump A jahohin Amurka
May 13, 2017 08:15Dubun dubtar jama'a ne ne ke gudanar da zanga-zanga a mafi yawan biranan jahohin kasar Amurka, domin nuna rashina mincewarsu da salon siyasar Donald Trump.
-
Majalisar Dokokin Kasar Portugal Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palasdinu
May 13, 2017 01:52Majalisar Dokokin Kasar Portugal ta kada kuri'ar amincewa da daftarin kudurin nuna goyon baya ga fursunonin Palasdinawa da suke gudanar da yajin cin abinci a gidajen kurkukun gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Amurka : Trump Ya Ja Kunnan Tsohon Shugaban FBI Kan Fallasa Bayanai
May 12, 2017 13:39Shugaba Donald Trump na Amurka ya ja kunnan tsohon shugaban hukumar binciken miyagun laifuka ta kasar FBI da ya kora wato James Comey kada ya yi wani bayyani ga manema labarai .
-
Babban Bankin Birtaniya Ya Nuna Damuwa Kan Yanayin Tattalin Arzkin Kasar
May 12, 2017 07:22Babban bankin kasar Birtaniya ya nuna damuwa matuka dangane da halin da tattalin arzikin kasar yake ciki.