-
Kotun Australia Ta Gurfanar Da Wata Mata Bisa Laifin Cin Zarafin Musulmi
May 12, 2017 07:21An gurfanar da wata mata a gaban Kuliya bisa laifin cin zarafin wasu daliban jami'a mata musulmi a garin New South Wales na kasar Australia.
-
Masana Ilmin Likitanci Sun Gano Wani Sabon Maganin Cutar Cida ko HIV.
May 12, 2017 00:05Masanin ilmin magunguna sun sami nasarar gano maganin cutar HIV/ AIDS wanda suka bashi suna "magani mai rukuni ukku. Sun kuma karsa da cewa yana da karfin fada da kwayoyin cutar HIV ta yadda cutar ba zata iya jurewa ba .
-
Macron Ya Zama Shugaban Kasar Faransa A Hukumance
May 11, 2017 23:28Shugaban majalisar kare kundin tsaron mulkin kasar Faransa, a jiya Alhamis ya bada sanrawan cewa Emmanuel Macron ne zabebben shugaban kasar Faransa.
-
Akwai Bukatar Gudanar Da Sauye-Sauye A Majalisar Dinkin Duniya
May 11, 2017 14:45Sakatare Janar Na MDD ya tabbata da cewa akwai bitakar gudanar da sauye sauye a Kungiyoyin kasa da kasa daga ciki har da Majalisar Dinkin Duniya
-
'Yan Sandan Myanmar Sun Tarwatsa 'Yan Buda Da Suka Kai Hari Kan Musulmi
May 11, 2017 07:28Jmi'an 'yan sandan kasar Myanmar sun yi amfani da karfi wajen tarwatsa daruruwan 'yan addinin Buda da suka kai hari a kan musulmi.
-
Trump Ya Sallami Shugaban FBI, A Lokacin Da Yake Son Fadada Bincike Kan Rasha
May 11, 2017 01:19Wata majiyar majalisar kasar Amurka ta bayyana cewar shugaban kasar Donald Trump ya sallami shugaban hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka (FBI), James Comey ne a daidai lokacin da yake shirin fadada binciken da hukumar tasa take yi kan rawar da kasar Rasha ta taka a zaben shugaban kasar da ya gabata.
-
Kyamar Musulunci Ta Karu Da Kashi 57 Cikin Dari A Amurka
May 10, 2017 14:53Babbar cibiyar musulmi a kasar Amurka ta fitar da wani rahoto da ke nuni da cewa kyamar musulmi ta karu a kasar a cikin wannan shekara.
-
Mutane 50 Ne Su ka Mutu Da Kuma jikkata A Cikin Sa'oi 24 A Amurka Saboda Harbe-harbe.
May 10, 2017 07:31Cibiyar Da Take Kididdiga Tashin hankali a Amurka ta ce; A cikin sa'oi 24 da su ka gabata mutanen da su ka mutu da kuma jikkata sun kai 52.
-
Bukatar Rasha Na Hadin Kan Kasashen Duniya Wajen Yakar Ayyukan Ta'addanci
May 10, 2017 01:26Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya yi kira ga kasashen duniya da su hada kai don yakar ayyukan ta'addanci a duniya, ya kuma bayyana cewa kasar Rasha a shirye take ta yi aiki da dukkan kasashen da suke da wannan manufar.
-
Rasha Na Zawarcin Amurka Don Shawo Kan Rikicin Syria
May 10, 2017 01:19A wani lokaci a wannan Laraba ce ake sa ran ministan harkokin wajen Rasha Sergio Lavrov zai kai ziyarci birnin Washington domin tattaunawa da mahukuntan Amurka kan batun rikicin kasar Syria.