-
Amurka : Trump Ya Kori Shugaban Hukumar FBI
May 10, 2017 01:18Shugaban Amurka Donald Trump ya kori shugaban hukumar binciken manyan laifukan kasar FBI James Comey, wanda tuni hakan ya haifar da kace-nace a kasar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Tallafawa Kasar Libiya A Fagen Siyasa
May 09, 2017 15:01Wakilin Majalisar Dinkin Duniya a Libiya ya bukaci tallafawa kasar ta Libiya domin bunkasa ci gaban siyasar kasar ba tare da daukan matakin tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar ba.
-
A Mako Mai Makamawa Za A Fara Sabuwar Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Birnin Ganeva
May 09, 2017 02:13A ranar 16 ga watan Mayu za a shiga wata sabuwar tattaunawar Sulhu tsakanin 'yan kasar Siriya a birnin Ganeva na kasar Switzerland
-
Majalisar Dokokin Wata Jiha A Kasar Beljika Ta Hana Musulmi Yanka Dabbobi
May 08, 2017 11:59Majalisar Wallonia a kasar Beljika a yau Litinin ta kada kuri'ar amincewa da haramcin yanka dabbobi kamar yadda addinin musulunci ya tanada
-
Zabebben Shugaban Faransa Zai Karbi Ragamar Mulki Ranar 14 Ga Watan Nan
May 08, 2017 11:19Shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya bada sanarwar cewa a ranar Lahadi 14 ga Mayun da muke cike ne zai mika ragamar jagorancin kasar ga zabebben shugaban kasar Emmanuel Macron.
-
Marine Le Pen Ta Taya Emmanuel Macron Murnar Lashe Zaben Faransa
May 08, 2017 03:00'Yar takarar shugabancin kasar Faransa Marine Le Pen wadda ta sha kayi a zagaye na biyu, ta taya abokin karawar nata Emmanuel Macron murnar lashe zaben.
-
Tarihin Sabon Shugaban Faransa Emanuelle Macron
May 08, 2017 01:26An haifi Emmanuel Jean Michel Frederic Macron a ranar 21 ga watan Disamban shekarar 1977 a Amiens da ke arewacin Faransa.
-
UNICEF: Har Yanzu Cutar AIDS Ta Kasance Barazana Ga Duniya
May 07, 2017 13:44Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewar har ya zuwa yanzu cutar AIDS ta zamanto babbar barazana ga al'ummomin duniya sakamakon ci gaba da daukar rayukan al'umma da cutar take yi.
-
Paparoma Ya Soki Amfani Da Sunan 'Uwa' Da Amurka Ta Yi Ga Bomb Din Da Ta Kai Hari Afghanistan
May 07, 2017 13:43Shugaban mabiyar darikar katolika ta duniya Paparoma Francis yayi Allah wadai da amfani da kalmar "Uwa" (Mother) da Amurka ta yi wajen sanya wa bomb din nan da ta yi amfani da shi a kasar Afghanistan a kwanakin baya.
-
Rahotanni Na Nuna Cewa Emmanuel Macron Ya Lashe Zaben Shugaban Faransa
May 07, 2017 13:43Rahotanni daga kasar Faransa na nuni da cewa dan takara mai sassaucin ra'ayi Emmanuel Macron ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a yau din nan duk kuwa da karancin fitowar masu kada kuri’a da aka fuskanta a zaben na yau.