-
Gwamnatin Myanmar Ta Rusa Sansanonin Tsugunnar Da Musulmi
Apr 12, 2017 01:49Gwamnatin Myanmar ta rufe manyan sansanoni guda uku da aka tsugunnar da dubban daruruwan musulmi ‘yan kabilar Rohingya.
-
Koriya Ta Arewa Ta Yi Barazanar Yin Amfani Da Makaman Nukiliya Matukar Aka Takale Ta
Apr 11, 2017 14:33Kafafen yada labarai na Koriya ta Arewa sun yada labarin cewa gwamnatin kasar zata maida martani da makaman nukiliya idan an takale ta
-
Kasashen G7 Sun Yabawa Iran Kan Siyasar Sulhuntawa A Gabas Ta Tsakiya
Apr 11, 2017 14:32Ministocin harkokin waje na kasashe 7 masu karfin tattalin arziki a duniya sun yabawa JMI da bin siyasar sulhuntawa a yankin gabas ta tsakiya a taron kwanaki biyu da suka kammala a kasar Italia
-
Unicef Ta Bukaci A Saki Kananan Yaran Rohinga Da Ake Tsare Da Su.
Apr 10, 2017 03:35Asusun Kananan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya " Unicef" Ya kira yi gwamnatin Myanmar da ta saki kananan yaran musulmin Rohinga da ake rike da su.
-
Duniya Ta yi Furuci Da Ci gaban da Iran ta ke samu ta fuskar Soja.
Apr 10, 2017 03:34Wani bincike da jami'ar Pennsylvania ta Amurka ta yi, ya tabbatar da cewa mafi yawancin masana a duniya sun yi imani da cewa Iran ta sami ci gaba ta fuskar tsaro da soja.
-
Dan takarar Shugabancin kasar Faransa ya bayyana harin da Amruka ta kai wa Syria da cewa; Laifi ne.
Apr 10, 2017 03:34Dan takarar shugabancin kasar ta faransa Jean-Luc Mélenchon ya ce; Harin laifi ne, kuma rashin sanin abinda ya kamata ne.
-
Sanata Rand Paul: Harin Da Trump Ya Kai Kan syria Syria Yana Tattare Da Hadari
Apr 09, 2017 06:50Wani dan majalisar dattijan kasar Amurka daga jam'iyyar Republican da ke mulki a kasar, ya yi gargadi kan cewa; harin da Trump ya kaddamar a kan Syria yana tattare da babban hadari.
-
Kasar Rasha Ta Ce: Harin Da Amurka Ta Kai Kasar Siriya Taimakawa Ta'addanci ne
Apr 09, 2017 02:39Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya yi kakkausar suka kan harin da kasar Amurka ta kaddamar kan kasar Siriya tare da bayyana harin a matsayin taimakawa 'yan ta'adda da suke ci gaba da kokarin rusa kasar.
-
Gwamnatin Jamus Ta Kori Wani Dan Kungiyar Daesh Zuwa Nigeria
Apr 08, 2017 14:59Gwamnatin kasar Jamus ta kori wani dan kasar zuwa tarayyar Nigeria don abinda ta kira barazana ga tsaron kasarta.
-
Amurkawa Sun Yi Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Kai Wa Kasar Syria Hari
Apr 08, 2017 07:37Dubban Amurkawa sun yi gangami da zanga-zangar yin Allawadai da ta salon siyasar ina da yaki da Donald Trump wadda ta kai shi ga kaddamar da hari a kan kasar Syria saboda dalilai na siyasa.