-
Jahohi 13 A Amurka Sun Goyi Bayan Shirin Trump Na Hana Musulmi Shiga Kasar
Mar 29, 2017 01:20Wasu jahohi 13 daga cikin jahohin Amurka 50 sun nuna goyon bayansu ga kudirin Donald Trump na hana musulmi daga wasu kasashe shiga cikin Amurka.
-
MDD Da Amnesty Sun Damu Kan Halin Da Fararen Hula Ke Ciki A Mosul
Mar 28, 2017 12:16MDD da kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International sun damu matuka kan halin da fararen hula ke ciki a yankin Mosul na kasar Iraki.
-
Tarayyar Turai Ta Bukaci A daina Gina Matsugunan Yahudawa 'Yan Share Wuri Zauna.
Mar 28, 2017 07:28Jami'ar da ke kula da siyasar waje ta tarayyar turai ta bukaci da 'yan sahayoniya su daina gina matsugunan yahudawa 'yan share wuri zauna.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Bukatar Raba Duniya Da Makaman Nukiliya
Mar 28, 2017 01:12Mataimakin shugaban babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada bukatar ganin an kawo karshen duk wani makamin nukiliya a duniya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Sanar Da Cewa: Kananan Yara Fiye 1400 Ne Aka Kashe A Yamen
Mar 28, 2017 01:06Mataimakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya kan harkokin jin kan bil-Adama ya sanar da cewa: Akalla kananan yara 1400 ne aka kashe sakamakon hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.
-
Shugaba Rauhani Na Iran Ya Isa Birnin Moscow Na Rasha
Mar 27, 2017 13:04Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya isa birnin Moscow na kasar Rasha a yammacin yau, a ziyarar kwanaki biyu da zai gudanar a kasar bisa gayyatar da shugaba Putin ya aike masa.
-
Rasha Ta Bukaci A Yi Bincike Kan Kisan Da Amurka Ta Yi Wa Fararen Hula A Mausel
Mar 27, 2017 13:03Gwamnatin kasar Rasha ta bukaci da a gudanar da bincike kan kisan kiyashin da jiragen yakin Amurka suka yi wa fararen hula a garin Mausel na kasar Iraki a cikin wannan mako.
-
Musulmi Sun Nuna Alhininsu Ga Iyalan Wadanda Suka Rasu A Harin London
Mar 27, 2017 13:03Daruruwan mata msuulmi ne tare da wasu wadanda ba musulmi ba da suka hada da iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin London, suka taru a kan babbar gadar West Minister da ke tsakiyar birnin London, domin alhinin abin da ya faru.
-
Human Right Watch Ta Bukaci A Kama Shugaban Sudan Saboda 'Laifuffukan Yaki'
Mar 27, 2017 01:15Kungiyar take hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Human Rights Watch ta bukaci gwamnatin kasar Jordan da ta hana shugaban kasar Sudan Umar Hasan al-Bashir shiga kasar ko kuma ta kama shi idan har ya shigo.
-
Amurka Ta Kawo Karshen Neman Kama Madugun 'Yan Tawayen Kungiyar LRA A Afirka Ta Tsakiya
Mar 27, 2017 01:15Wani babban jami'in sojin kasar Amurka ya sanar da cewa sojojin kasar Amurkan sun dakatar da hare-haren da suke kai wa kungiyar ta'addancin nan ta Lord’s Resistance Army (LRA) a Tsakiyar Afirka duk da cewa har ya zuwa yanzu ba a kama madugun kungiyar ba Joseph Kony ba.