-
Masu Shigar Da Kara A Kasar Koriya Ta Kudu Sun Bukaci A Kama Tsohuwar Shugabar Kasar
Mar 27, 2017 01:14Masu shigar da kara a kasar Koriya ta Kudu sun bayyana cewar za su gabatar da bukatar tsare hambararriyar shugaban kasar Park Geun-hye da ake zargin da karbar rashawa da cin hanci da ake mata lamarin da yayi sanadiyyar da aka tsige ta daga mukaminta.
-
An soki Kwamitin tsaron MDD kan yadda ya kauda kai ana kisan fararen hula a Yemen
Mar 26, 2017 13:50Wani babban Jami'i na MDD a harakokin kare hakin bil-adama ya soki Kwamitin tsaro kan yadda halin ko in kula na yadda ake kisan fararen hula a kasar Yemen.
-
An Hallaka Wani Jigon Al-Qaida A Afganistan
Mar 26, 2017 01:14Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da hallaka wani babban jigon kungiyar 'yan ta'adda ta Al-Qaida mai suna Qari Yasin a wani harin jirgi marar matuki a Afganistan.
-
Kwamitin Tsaro Ya Bukaci Kawo Karshen Tashin Hankali A Sudan Ta Kudu
Mar 26, 2017 01:12Wakilan kasashe mambobin kwamitin tsaro na MDD sun amunce da gagarimin rinjaye da wani kudiri da ya bukaci kawo karshen tashin hankali cikin gaggawa da kuma tabbatar da zamen lafiya mai daurewa a Sudan ta Kudu.
-
MDD za ta tura karin Dakarun ta zuwa kasar Sudan ta kudu.
Mar 25, 2017 06:49Jami'in da ke kula da ayyukan wanzar da zaman lafiya na majalisar dinkin duniya, Herve Ladsous ya ce kafin karshen watan Avrilu tawagar farkon Dakarun yanki bisa jagorancin MDD za ta isa kasar Sudan ta kudu.
-
Kamfanonin Inshora A Amurka Sun Bukaci Diyar Dala Biliyan 6 Daga Saudiyyah Kan Harin 11/9
Mar 25, 2017 02:16Wasu kamfanonin inshora a kasar Amurka, sun bukaci diyar dala biliyan daga Saudiyyah sakamakon asarar da suka yi biyo bayan kai harin 11 ga watan satumban 2001.
-
Majalisar Musulmin Birtaniya Ta Yi Allawadai Da Harin London
Mar 25, 2017 02:15Musulmin kasar Birtaniya sun yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addancin da aka kai a birnin London.
-
Gwamnatin Saudiyya Da Ikirarinta Na Fada Da Ayyukan Ta'addanci A Duniya
Mar 25, 2017 00:48A wani abu da dama suka fassara shi a matsayin wani wasan kwaikwayo, gwamnatin Saudiyya ta yi ikirarin cewa tana kan gaba wajen fada da ayyukan ta'addancin da a halin yanzu ya zamanto babban bala'i ga duniya.
-
Rasha : Putin Ya Gana Da Marine Le Pen
Mar 24, 2017 10:34Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya gana da 'yar takara shugaban kasar Faransa mai tsananin ra'ayin rikau, Marine le Pen.
-
Mogherini ta tabbatar da muhimancin tattaunawar sulhu tsakanin 'yan Siriya
Mar 24, 2017 06:33Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta tabbatar da muhimancin tattauwar Geneva kan rikicin Siriya