-
An kai hari kan ofishin Asusun bada lamini na Duniya a Faransa
Mar 16, 2017 14:21Jami'an 'yan sanda sun sanar da fashewar wani abu a ofishin Asusun bada lamani na Duniya dake birnin Paris na kasar Faransa
-
Shugaban Masu Adawa Da Musulunci Na Kasar Holland Ya Sha Kaye A Zabe
Mar 16, 2017 07:45Rahotanni daga kasar Holland sun bayyana cewar shugaban jam'iyyar PVV mai adawa da Musulunci Geert Wilders ya sha kaye a zaben da aka gudanar a kasar bayan da jam'iyyar masu sassaucin ra'ayi mai mulki a kasar ta samu gagarumin rinjaye.
-
Rasha Ta Kafa Sharadin Kyautata Alakarta Da Kasashen Yammaci
Mar 16, 2017 07:44Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana cewar matukar dai kasashen yammaci suna son kyautata alakarsu da ita, to wajibi ne su yi watsi da siyasar kiyayyar da suke nuna mata
-
Rasha Ta Bayyana Shirun Kwamitin Tsaron MDD Kan Harin Siriya A Matsayin Goyon Bayan Ta'addanci
Mar 16, 2017 02:55Gwamnatin Rasha ta yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai birnin Damaskas fadar mulkin kasar Siriya tare da bayyana shirun kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya kan harin a matsayin goyon bayan ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Sake Watsi Da Dokar Trump, Kan Hana Musulmai Shiga Amurka
Mar 16, 2017 02:21Sa'o'i kadan kafin sabuwar dokar da shugaban Amurka Donald Trump ya sanyawa hannu ta hana musulman wasu kasashe shida shiga kasar ta fara aiki, wani akalin kotun tarraya ya yi wasti da dokar.
-
Damuwar Majalisar Dinkin Duniya Kan Matsalar Kare Hakkin Bil-Adama A Kasar Burundi
Mar 15, 2017 07:35Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana rashin jin dadinta kan yadda gwamnatin Burundi ta ki bada hadin kai ga kwamitin bincike kan harkar kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya a cikin kasarta.
-
Shugaban Gambia Na Ziyararsa Ta Farko A Turai
Mar 14, 2017 12:39Sabon shugaban kasar Gambia, Adama Barrow na ziyarar aikinsa ta farko a nahiyar Turai.
-
Zarge-Zargen Amurka A Kan Iran, Wani Kokari Na Rufe Danyin Aikinta A Gabas Ta Tsakiya
Mar 14, 2017 02:27A ci gaba da zarge-zargen da Amurka take yi wa Iran, babban kwamandan helkwatar sojojin Amurka Janar Joseph Votel ya bayyana Iran a matsayin babbar barazana ga tsaro da zaman lafiya yankin Gabas ta tsakiya, yana mai cewa a halin yanzu Amurkan tana fuskantar ayyukan da ya kira na ashararancin Iran da kawayenta a yankin Gabas ta tsakiyan ne.
-
Damuwar MDD kan tsanatar hare-haren ta'addanci a Somaliya
Mar 14, 2017 02:24Wakilin MDD a kasar Somaliya ya yi alawadai kan harin Bam din da aka a kasar
-
Kasashen NIjer, Spain da Faransa za su kafa rundunar hadin gwiwa ta yakin da bakin haure
Mar 14, 2017 02:23Ministan cikin gidan Spain ya ce Kasar sa da kasar Faransa gami da jumhoriyar Nijer sun amince da kafa rundunar hadin gwiwa ta yaki da masu safarar mutane gami da miyagun kwayoyi.