-
Amurka Ta Kakabawa Wasu Mayan Jami'an Syria Takunkumi
Jan 12, 2017 13:52Karon farko, Amurka ta kakabawa wasu mayan jami'an gwamnatin Syria su 18 takunkumi saboda zargin da akeyi wa sojojin Syria na amfani da makamai masu guba.
-
Venezuela : An Kama Dan Majalisa Da Bindiga Da Abubuwa Masu Fashewa
Jan 12, 2017 13:25Rahotanni daga Venezuela na cewa an kama wani dan majalisa na bangaren adawa da bindiga da harsashai da kum abubuwa masu fashewa.
-
Zaman Taron Kasashen Musulmi Kan Kisan Kiyashin Da Ake Yi wa Musulmi A Myanmar
Jan 12, 2017 08:41Kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zama dangane da kisan kiyashin da ake yi wa musulmi 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
-
Gwamnatin Moroko Ta Haramta Sanya 'Burqa' A Kasar Saboda Matsalar Tsaro
Jan 12, 2017 02:02Rahotanni daga kasar Moroko sun bayyana cewar gwamnatin kasar ta haramta yi da kuma sayar da babban hijabin nan mai rufe dukkanin jikin mata da aka fi sani da 'Burqa' a kasar saboda matsalar tsaro da kasar take fuskanta.
-
UNICEF: Kananan Yara 1,400 Suka Mutu Sakamakon Hare-Haren Saudiyya A Yemen
Jan 12, 2017 02:01Asusun tallafawa yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewar kimanin kananan yara 1400 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren wuce gona da Iran da kasar Saudiyya take kai wa kasar Yemen.
-
Shugaban Kasar Venezuela Ya Tuhumi Majalisar Dokokin Kasar Da Kokarin Yi Masa Juyin Mulki
Jan 11, 2017 02:50Shugaban kasar Venezuela Nicola Madoro ya bayyana cewa majalisar dokokin kasar wacce wakilan jam'iyyun adawa suka fi rinjaye a cikinta ta so ta yi masa juyin mulki.
-
Mutanen Kasar Cypros Sun Gudanar Da Zanaga Zangar Neman Hadin Kan Kasar
Jan 11, 2017 02:49Yan Kabilar Turkawa da kuma na kibilar Girkawa a kasar Cypros sun gudanar da zanga zanga a birnin Nicuziyoi na kasar don nuna goyon bayansu ga hadewar bangarorin kasar don tabbatar da dunkulewarta.
-
Shugaban Ivory Coast Ya Aiko Da Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Ayatullah Rafsanjani
Jan 10, 2017 13:35Shugaban kasar Ivory Coast Alassan Ouattara ya bayyana aihininsa dangane da rasuwar shugaban majalisar fayyace maslahar Musulunci ta kasar Iran Ayatullah Ali Akbar Hashemi Rafsanjani.
-
Obama Yayi Watsi Zargin Juya Wa Yahudawa Baya Da Ake Masa
Jan 10, 2017 13:33Shugaban kasar Amurka Barack Obama yayi watsi da zargin da wasu 'yan jam'iyyar Republican ta kasar da kuma firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu suke masa na juya wa yahudawa baya, ind ya ce hakan wata farfaganda ce kawai da nufin bata masa suna.
-
Hukumar FIFA Ta Kara Yawan Kasashe A Gasar Cin Kofin duniya zuwa Kasashe 48
Jan 10, 2017 13:33Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta amince da kara adadin kasashen da za su dinga fafatawa a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya daga kasashe 32 da aka saba zuwa kasashe 48 wanda za a fara amfani da hakan a gasar da za a yi a shekara ta 2026.