-
WHO : Akwai Bukatar Ci gaba da Yakar Polio, Duk Da Nasara Da Aka Samu
Oct 24, 2016 13:26Hukumar lafiya ta duniya ta nemi da aka hubasa domin yakar cutar shan inna ko kuma POlio dun da irin nasara da aka samu.
-
'Yan Sanda Faransa Sun Tarwatsa Yan Gudun Hijira Da Suke Sansanin Koleh Da Ke Wajen Birnin Paris
Oct 24, 2016 02:07Jami'an tsaro a kasar Faransa sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye don tarwatsa baki yan gudun hijira a sasanin su da ake Kole a kusa da birnin Paris.
-
'Yan Asiyan da Barayi Kan Ruwa Suka Sace A Shekara 2012 Sun Kubuta Daga hannun Wadanda Suka Sace Su
Oct 24, 2016 02:06Ma'aikatan jiragen ruwa yan yankin Asia guda 26 wadanda barayi na cikin teku suka sace a kasar Somalia sun kubuta, sun kuma isa kanya don tashi zuwa gida.
-
Kyamar Musulmi Ta Karu Da Kashi 89 Cikin Dari A Amurka
Oct 23, 2016 15:55Sakamakon wani bincike da aka gudanar a kasar Amurka ya nuna cewa an samu karuwar ayyukan laifi na kymar musulmi a kasar Amurka da kimanin kashi 89%.
-
Masar Da Wasu Kasashen Turai Zasu Gabatar Da Daftarin Kudurin Neman Kawo Karshen Rikici A Siriya
Oct 23, 2016 13:02Ministan harkokin wajen kasar Masar ya sanar da cewa: Kasarsa da hadin gwiwar kasashen Spain da New Zealand zasu dauki matakin gabatar da wani daftarin kuduri a gaban kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya da ke neman kawo karshen rikici da tashe-tashen hankula a kasar Siriya.
-
Kotun ICC Ta Kirayi Afirka Ta Kudu Da Burundi Da Su Sake Dubi Cikin Ficewarsu Daga Kotun
Oct 23, 2016 02:55Shugaban majalisar kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki (ICC) ya kirayi kasashen Afirka ta Kudu da Burundi da su sake dubi cikin matsayar da suka dauka na ficewa daga Kotun duniya mai shari'ar manyan laifuffukan yakin.
-
Firayi Ministan Iraki Ya Kirayi Saudiyya Da Turkiyya Da Su Daina Katsalandan Cikin Harkokin Kasarsa
Oct 23, 2016 02:54Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya kirayi kasashen Turkiyya da Saudiyya da su guji katsalandan cikin harkokin cikin gidan kasarsa wacce a halin yanzu take cikin yaki da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da take rike da wasu bangarori na kasar.
-
ICC : Wasu Kasashe ma Zasu Bi Sahun Afrika Ta Kudu, Inji Burundi
Oct 22, 2016 02:47Kasar Burundi ta ce matakin da Afrika ta kudu ta dauka na ficewa daga Kotun hukunta mayan laifuka ta duniya zai sa wasu kasahen Afrika suma bin sahunta.
-
Nuna Rashin Amincewar Majalisar Afghanistan Da Siyasar Kasar Saudiyya
Oct 21, 2016 00:16A ci gaba da nuna rashin amincewa da irin goyon bayan da kasar Saudiyya take ba wa kungiyoyin 'yan ta'adda a duniya, 'yan majalisar kasar Afghanistan sun yi kakkausar suka ga irin taimakon da kasar Saudiyyan take ba wa kungiyoyin ta'addanci da neman tada zaune tsaye na kasar.
-
Kasar Faransa Ta Bukaci Ci Gaba Da Kakaba Takunkumi Kan Kasar Rasha
Oct 20, 2016 23:48Shugaban kasar Faransa ya jaddada cewa akwai bukatar kungiyar tarayyar Turai ta ci gaba da gudanar da takunkumin da ta kakaba kan kasar Rasha.