-
Markel Ta Yi Kakkausar Suka Kan Rufe Kofofin Shiga Turai Ga 'yan Gudun Hijira
Aug 29, 2016 06:10Shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Markel ta yi kakkausar suka dangane da hana musulmi 'yan gudun hijira shiga cikin kasar nahiyar turai.
-
Yahudawan sahyuniya Sun Kai Farmaki Kan Masalalcin Quds
Aug 29, 2016 06:08Wasu yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan masalalcin Quds mai alfarma, inda suka shiga cikin kofar magariba da ke yammacin harabar masalalcin.
-
Dan Takarar 'Yan Adawa Mafi Shahara A Kasar Gabon Ya Yi Da'awar Lashe Zaben Shugabancin Kasar
Aug 29, 2016 01:25Dan takarar 'yan adawa mafi shahara a zaben shugabancin kasar Gabon Jean Ping ya yi da'awar cewa shi ya lashe zaben shugaban kasa a Gabon da aka gudanar a ranar Asabar da ta gabata.
-
Shugaban Babban Zauran Majalisar Dinkin Duniya Ya Ce Komitin Tsaron Majalisar Ya Gaza
Aug 28, 2016 13:49Shugaban babban zauren majalisar dinkin duniya kuma wakilin kasar Denmark a majalisar ya bayyana cewa komitin tsaro na majalisar wacce aka dorawa nauyin samar da zaman lafiya a duniya ya gaza a wurare da dama a nauyin da aka dora masa.
-
Rasha Ta Dauke Takunkuman Da Ta Dorawa Turkia Da Suka Shafi Yawon Shakatawa
Aug 28, 2016 13:10Priministan kasar Rasha dmitry Medvedef ya bada umurnin dauke takunkuman da kasar ta dorawa kasar turkia da suka shafi yawon shakatawa a yan Lahadi.
-
Zanga Zagar Dubban Amurkawa A Washington Tare Da Bukatar Yiwa Dokar Mallakar Makami A Kasar Koskorima
Aug 28, 2016 11:40Duban amurkawa sun fito zanga zanga a birnin Washington na kasar Amurka inda suke bukatar majalisar dokokin kasar ta gabatar da sauye sauye a dokar mallakar makami a kasar.
-
An Rufe Asusun Ajiya Na Wasu Musulmi A Wasu Bankunan Amurka
Aug 28, 2016 07:48Babbar cibiyar musulmin kasar Amurka ta sanar da cewa, wasu daga cikin bankunan kasar Amurka sun rufe a susun ajiya na wasu daga cikin musulmin kasar da ske yin ajiya a wadannan bankuna.
-
An Bude Taron TICAD-VI Don Bunkasa Tattalin Arzikin Kasashen Nahiyar Afrika A Kasar Kenya
Aug 28, 2016 02:05A jiya asabar ne aka bude taron Tokyo na bunkasa tattalin arzikin kasashen Afrika wanda aka fi sani da TICAD- a birnin Nairobi babban birnin kasar Kenya.
-
Jam'iyyar Masu Ra'ayin 'Yan Mazan Jiya Za Ta Rufe Masallatai A Holland
Aug 27, 2016 06:27Jam'iyyar masu ra'ayin 'yan mazan jiya a kasar Holland ta sha alwashin rufe masallatai da makarantun addinin musulunci a kasar matukar dai ta lashe zabe mai zuwa.
-
Kotu ta dage haramcin sanya Burkini ga Mata Musulmi a Faransa
Aug 27, 2016 01:04Wata babbar Kotu a Kasar Faransa ta dakatar da haramcin sanya kayan nunkaya da ke rufe jiki ruf wato Burkini da wasu biranen kasar suka yi.