-
UNESCO ta yi alawadai da kisan Dan jarida a kasar Brazil
Aug 27, 2016 01:03UNESCO ta yi alawadai da kisan dan jaridar kasar Brazil sannan kuma ta bukaci magabatan da su gaggauta gudanar da bincike a kan lamarin.
-
Adadin Mutanan da suka rasu sanadiyar girgizar kasa a Italiya ya karu
Aug 27, 2016 01:03Jami'an Kungiyar fararen hula a kasar Italiya sun sanar da karuwar Mutanan da suka rasu sakamakon girgizar kasa
-
An Fara Kwashe 'Yan Adawa Masu Dauke Da Makami Daga Garin Darayya Na Siriya
Aug 26, 2016 12:31Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar an fara aiwatar da wata yarjejeniya da aka cimma tsakanin gwamnatin kasar da 'yan tawaye masu dauke da makami a garin Darayya da ke kusa da birnin Damascus inda a yau ‘yan tawayen suka fara ficewa daga garin.
-
Azhar: Ta'addanci Kaucewa Koyarwar Addinin Musulunci Ne.
Aug 26, 2016 07:19Kaucewa Koyarwar Musulunci Ya ke jawo aikata ta'addanci
-
Hukumar Kare Hakkin Bil-Adama Ta MDD Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Take Hakkin Bil-Adama A Yamen
Aug 25, 2016 12:25Hukumar Kolin Kula da Kare Hakkin bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci kafa wani kwamiti da zai gudanar da bincike kan take hakkokin bil-Adama a kasar Yamen.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kasashen Turai Da Su Raba "Yan Gudun Hijira A Tsakaninsu Cikin Gaggawa.
Aug 25, 2016 07:36Hukumar "yan gudn Hijira Ta M.D.D Ta bukaci samun matsaya daya a tsakanin kasashen turai akan raba 'yan gudun hijira a tsakaninsu
-
Adadin Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Girgizar Kasa A Italiya Ya Kai 247
Aug 25, 2016 01:20Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasar Italiya ta bayyana cewa, adadin mutanen da suka rasa rayukansu a girgizar kasar da ta afku a yankin Amatrice ya kai 247.
-
An Amince Wa Mata 'Yan Sanda Musulmi A Canada Su Saka Lullubi
Aug 25, 2016 01:19Rundunar 'yan sanda a kasar Canada ta sanar da cewa ta amince 'yan sanda mata musulmi su saka lullubi a lokacin aikinsu.
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Girgizan Kasa Ta Kasar Italia Ya Kara Yawa
Aug 24, 2016 13:38Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyyar girgizan kasa wacce ta fadawa wasu yankunan kasar Italia a yau Laraba ya karu zuwa 120.
-
Jami'an Al-Azhar Ta Yi Kashedi Wa Jaridar Charli Abdu Ta Kasar Faransa Kan Wulakanta Addinin Musulunci
Aug 24, 2016 12:50Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar ta fitar da wasu bayanai a yau Laraba inda ta yi kashedi wa Jaridar Charli Abdu ta kasar Faransa kan neman wulakanta addinai da ta ke yi.