-
An Gurfanar Da Madugun 'Yan Daban Afirka Ta Tsakiya A Gaban Kotun ICC Da Ke Hague
Nov 24, 2018 02:19An gurfanar da tsohon madugun 'yan daban kasar Afirka ta Tsakiya Alfred Yekatom wanda aka fi sani da Rambo a karon farko a gaban alkalan kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki da ke birnin Hague, mako guda da mika shi ga kotun da gwamnatin Afirka ta tsakiyan ta yi.
-
Majalisar Wakilan Amurka Za Ta Gudanar Da Bincike Kan Alakar Trump Da Saudiyya
Nov 24, 2018 02:18Dan majalisar wakilan Amurka daga jam'iyyar Democrat, Adam Schiff, ya bayyana cewa kwamitin bayanan sirri na majalisar na shirin gudanar da bincike kan alaka ta kudi da kasuwanci da ke tsakanin shugaban kasar Donald Trump da kasar Saudiyya da irin yadda yake mu'amala da batun kashe Jamal Khashoggi dan jaridar kasar Saudiyya da ake zargin gwamnatin kasar da kashe shi a Turkiyya.
-
An Gudanar Da Zaman Taron Makon Hadin Kai A Kasar Indonesia
Nov 23, 2018 15:51A jiya ne aka gudanar da zaman taron makon hadin kai a kasar Indonesia a garin Banten a daidai lokacin gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW).
-
CIA Tana Da Faifan Sautin Da Bin Salman Ya Bukaci A 'Rufe Bakin' Khashoggi
Nov 23, 2018 06:47Wani sabon rahoto da aka fitar ya bayyana cewar kungiyar leken asiri ta Amurka CIA tana da wani faifan sauti da ke nuni da cewa Yarima mai jiran gado na Saudiyya, Muhammad Bin Salman ya ba da umurnin da a 'rufe bakin' Jamal Khashoggi, dan jarida dan kasar da aka kashe a karamin ofishin jakadancin Saudiyya da ke Turkiyya.
-
Kungiyar Red Crescent Ta Iran Ta Sanar Da Aniyarta Na Taimakawa Al'ummar Yemen
Nov 23, 2018 06:46Babban sakataren kungiyar agaji ta Red Crescent ta kasar Iran, Muhammad Muhammadi Nasab ya bayyana aniyar kungiyar ta su ta kasantuwa a kasar Yemen don ba da agaji na gaggawa ga al'ummar kasar Yemen din da suke fuskantar matsaloli na rayuwa sakamakon ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da Saudiyya da kawayenta suke kai wa kasar.
-
Khashoggi : Faransa Ta Sanya Takunkumi Ga 'Yan Saudiyya 18
Nov 23, 2018 00:59Ma'aikatar harkokin wajen Faransa ta sanar da sanya takunkumin shiga kasar ga wasu 'yan Saudiyya 18 da ake zargi da hannu a kisan dan jaridan nan Jamal Khashoggi a karamon ofishin jakadancin Saudiyya na Santambul a ranar 2 ga watan Oktoba da ya gabata.
-
'Yar Majalisar Dokokin Amurka Musulma Ta Ce Za A Iya Sayen Trump Da Kudi
Nov 22, 2018 13:06Bangaren kasa da kasa, 'yar majalisar dokokin Amurka musulma Ilhan Umar ta ce Donald Trump ya tabbatarwa duniya cewa shi haj ace ta sayarwa.
-
Mu'amalar Kasuwanci Tsakanin Kasashen Musulmi Ta Haura Dala biliyan 322 A 2017
Nov 22, 2018 13:06Kungiyar kasashen musulmi ta OIC ta sanar da cewa, kasuwanci tsakanin kasashe musulmi a cikin shekara ta 2017 ya haura dala bilyan 322.
-
Ana Ci Gaba Da Tashe-tshen Hankula A Kasar Faransa
Nov 22, 2018 04:15A kalla 'yan sanda 30 ne su ka jikkata sanadiyyar tashe-tashen hankulan da suke faruwa a kasar Faransa
-
Amurka Ta Sauya Matsayinta Akan Yakin Kasar Yemen Bayan Da Saudiyya Ta Sha Kashi
Nov 22, 2018 04:14Amurka ta bukaci ganin an sanya tafiyar da kula da garin Hudaidah a hannun wani bangare na daban, bayan da Saudiyyar ta kasa samun nasarar kwace shi daga mayakan Ansarullah