-
Jami'ar Siyasar Waje Ta Turai Tana Adawa Da Kafa Rundunar Soja
Nov 21, 2018 08:21Babbr jami'a mai kula da siyasar waje da kuma tsaro ta turai Fredrica Murghnai ta nuna adawarta da kafa rundunar soja ta nahiyar turai
-
Ana Gudanar Da Tarukan Maulidin Manzon Allah (SAW) A Duniya
Nov 20, 2018 19:14A yau ana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a kasashen duniya daban-daban, na musulmi da ma wadanda ban a muslmi ba.
-
An Kasa Cimma Wata Matsaya A Tattaunawar Sulhu Da Taliban
Nov 20, 2018 19:13Manzon musamman na Amurka da ke shiga tsakani a tattaunar sulhu da kungiyar Taliban, ya kasa shawo kan mayakan kungiyar kan su rungumi tafarkin zaman lafiya.
-
Ministan Tsaron Birtaniya Ya Soki Shirin Kafa Rundunar Tsaron Kungiyar Turai
Nov 20, 2018 11:45Ministan kasar Birtaniya ya ce kafa rundunar kasashen Turai zai yi sanadiyar raunana matakan zaman lafiya da sulhu a kasashen Turai.
-
Ministan Tsaron Birtaniya Ya Soki Shirin Kafa Rundunar Tsaron Kungiyar Turai
Nov 20, 2018 11:44Ministan kasar Birtaniya ya ce kafa rundunar kasashen Turai zai yi sanadiyar raunana matakan zaman lafiya da sulhu a kasashen Turai.
-
Kokarin Iran Da Turai Akan Kasar Yemen Ya Haifar Da Sakamako Mai Kyau
Nov 20, 2018 09:27Babbar jami'a mai kula da siyasar waje da kuma tsaro ta tarayyar Turai, Friedrica Mugrini ce ta bayyana hakan dangake da kokarin kawo karshen yakin kasar Yemen
-
Amurka Ta Kakaba Wa Wani Dan Kasar Afirka Ta kudu Takunkumi
Nov 20, 2018 09:19Baitul-Malin kasar Amurka ne ya sanar da kakawa Vladlen Amtchentsev takunkumi saboda ya keta takunkumin man fetur da Amurka ta sa'a kasar Korea ta Arewa.
-
Biritaniya Ta Gabatar da Daftarin Kudirin Dakatar Da Bude Wuta A Yemen
Nov 19, 2018 15:58Biritaniya ta gabatar wa kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, da wani daftarin kudiri kan dakatar da bude wuta da yadda za a samu kai kayan agaji ga al'ummar kasar Yemen.
-
Dakarun Yemen Sun Amince Da Kiran MDD Na Dakatar Da Kai Hari Kan Saudiyya Da Kawayenta
Nov 19, 2018 05:10Dakarun Ansarullah na kasar Yemen, wadanda suke ci gaba da kare kasar daga hare-haren wuce gona da irin Saudiyya da kawayenta sun amince da kiran da MDD ta yi musu na su dakatar da kai hare-hare kan Saudiyya da kawayen nata don share fagen ci gaba da tattaunawar tsagaita wuta a kasar.
-
Kungiyar AU Na Gudanar Da Taro A Birnin Adis Ababa
Nov 18, 2018 19:02A wannan Lahadi ne Kungiyar tarayyar Afirka ta fara gudanar da taron kwanakin uku a hedkwatar kungiyar dake birnin dis Ababa na kasar Habasha.