-
Nan Da 'Yan Kwanaki Amurka Zata Bayyana Wanda Ya Kashe Khashoggi
Nov 18, 2018 10:08Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana cewa nan da 'yan kwanaki masu zuwa kasarsa zata yi bayyana kan wanda ya kashe dan jaridan nan Jamel Khashoggi.
-
Al'ummar Kasar Girka Sun Gudanar Da Taron Gangami Domin Nuna Kin Jinin Kasar Amurka
Nov 18, 2018 06:33Al'ummar kasar Girka sun gudanar da taron gangami domin nuna kin jinin kasar Amurka tare da yin Allah wadai da bakar siyasarta ta tsoma baki a harkokin kasashen duniya.
-
Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Karin Farashin Makamashi A Faransa Ta Lashe Ran Mutum Guda
Nov 18, 2018 06:27Zanga-zangar nuna rashin amincewa da karin farashin makamashi a kasar Faransa ta lashe ran mutum guda tare da jikkata wasu fiye da hamsin na daban.
-
Makon Hadin Kai: Baki Daga Kasashe 100 Sun Iso Iran Domin Mauludin Manzon Allah ( SAW)
Nov 17, 2018 11:22Babban magatakardar kungiyar fahimtar juna a tsakanin mazhabobin musulunci ne ya sanar da cewa baki sun iso Iran daga kasashe 100 domin halartar bukukuwan makon hadin kai na Mauludin manzon Allah
-
An Yi Wa Jamal Khashoggi Sallar Mamaci A Kasashe Daban-Daban
Nov 17, 2018 06:28A jiya ne aka gudanar da sallar mamaci ga Jamal Khashoggi dan jarida dan kasar Saudiyya, wanda aka kashe a ofishin jakadancin kasarsa a Istanbul, kuma aka batar da gawarsa.
-
MDD: Ana Shirin Gudanar Da Tattaunawa Domin warware Rikicin Kasar Yemen
Nov 17, 2018 06:28Manzon musamman na majalisar dinkin duniya kan rikicin kasar Yemen martin griffiths ya bayyana cewa, yana shirin jagorantar wani zaman tattaunawa da nufin kawo karshen rikiicin kasar ta Yemen.
-
'Yan Gudun Hijirar Rohingya Sun Ki Amincewa Su Koma Myanmar
Nov 17, 2018 06:27An fuskanci babbar matasala a ranar farko da aka sanya domin komawar tawaga ta farko ta ‘yan gudun hijirar kabilar Rohingya zuwa kasar Myanmar daga Bangaladesh.
-
Korea Ta Arewa Ta Sake Sabin Kwajin Makamai
Nov 16, 2018 19:06A wannan juma’a shugaban Koriya ta Arewa ya jagoranci bikin kaddamar da wasu sabbin makaman yaki da ake ganin cewa zai sa a diga ayar tambaya dangane da shirin kasar na kwance wa kanta damarar nukiliya.
-
Yan Tawayen Uganda Sun Kashe Dakarun MDD A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo
Nov 16, 2018 11:53Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: 'Yan tawayen kasar Uganda da suke da sansani a shiyar gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun kashe dakarun Majalisar Dinkin Duniya akalla bakwai.
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama ta "Amnesty" Ta Bukaci A Yi Bincke Mai Zaman Kanshe Dangane Da Kisan Kashoogi
Nov 16, 2018 06:38A jiya alhamis ne kungiyar kare hakkin bil'adaman ta kasa da kasa ta fitar da wani bayani da a ciki ya bayyana cewa binciken da Saudiyya ta ce ta gudanar ba abin dogaro ba ne.